SAQON MANZON ALLAH S.A.W ZUWA GA MUTANE FARAREN FATA
KORE NUNA BAMBANCIN LAUNIN FATA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على اشرف الانبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidah Ta Sunnah, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
A Gurguje Ina So Inyi Dan Tsokaci Akan Wasu Daga Cikin Mutane Da Allah /raubabangida/ Ya Haliccesu Da Farin Fata.
Ina Son Nayi Amfani Da Wannan Daman Wajen Kawo Wasu Hadisai Domin /raubabangida/ Kore Wannan Girman Kan Nasu, Ga Wanda Allah Ya Nufa Da Fahimta.
Sanin Kowa Ne /raubabangida/ Daga Cikin Turawa Da Larabawa Da Mu Nan Cikin Gida Najeriya, Idan Mutum Allah Yayishi Fari Sai Kaga Yana /raubabangida/ Wani Nuna Kyama Da Ganin Wulaqanci Mahaukata Matsiyata Ga Wadanda Allah Yayi Baqaqe.
Toh A Ta /raubabangida/ Gefe Na, Duk Wanda Allah Yayishi Farin Fata Yake Ganin /raubabangida/ Baqin Fata Kallon Banza, Toh Ni Muhammadu Rabiu ( Babangida ) Nace Dashi Shi Wawa Ne, Jahili Ko Dashi Balarabe Ne Ko Bature.
Saboda In Muka Koma
SAHIHUL MUSULMI
45 - KITABUL BIRRI WAL WASILATU WAL ADABI
10 - BABU TAHRIMI ZULMI MUSLIM WA KIZILAHI WA IHTIQARUHU WA DAMMIHI WA IRDIHI WA MALUHU
HADISI NA 2564
Hadisan Kala Biyu Ne Qarqashin Wannan Nomba 2564, Amma Zan 'Dauki /raubabangida/ Na Biyun
MANZON ALLAH S.A.W YA CE :
إن الله لا ينظر إلى صوركم وأموالكم
Lalle Allah Baya Duba/Kallon Surorinku ( Shin Kai Fari Ne, Ko Baqi, Ko Ruwan Tarwada Etc Allah Shi Ba /raubabangida/ Ruwansa Da Wannan, Domin Duka Shi Yayi Su, Duka Kallo 'Daya Yake Musu, Baya Ganin Bambanci, Ku Kuke Ganin Bambanci ) Ko Dukiyoyinku ( Duka Allah Ba Ruwansa Da Cewa Kai Mai Kudi Ne /raubabangida/ Ko Kai Talaka Ne, Dukanku Takaka-Da-Mai-Kudin Daga Digon Maniyyi Zuwa Gudan Jini /raubabangida/ Zuwa Tsoka Aka Halicce Mu, Kuma Daga Qarshe Zamu Mutu A Binne Mu A Cikin Qarqashin Qasa )
وَلِكن ينظر إلى قلوبكم وأعمالكم
Sai Dai ( Allah ) Ya Kasance Ya Duba/Kallo/Lura Da Zuqatanku ( Ya Ga Wani Zuciya Ne Yafi Taqawa Da Matuqar /raubabangida/ Jin Tsoron Allah, Shi Kuma Jin Tsoron Allah, Bai Bi Baqin Fata Ba, Ko Kuma Farar Fata ) Da Ayyukanku ( Nan Ma Abunda /raubabangida/ Allah Yake Kula Dashi /raubabangida/ Tsakanin Talaka Da Mai-Kudi Ko Tsakanin Farin Fata Da Baqin Fata Shine : Ayyuka, Wanene Yake Aikata Aiki Mai Kyau Wanda Allah Da Manzonsa Sukayi Umarni Da Yi. Duk Kudinka Duk Farin Fatarka In Talaka /raubabangida/ Ko Baqin Fata Yafika Aikata Ayyuka Nagari Da Zuciya Mai Kyau Yafi Ka Da Komai, Duniya Da Lahira. )
Ko Ba Komai Ya Kamata Ko Iya Wannan Hadisin Ya Zamo Ishara Ga Masu /raubabangida/ Wadannan Dabi'u Na Girman Kai Da Jiji Da Kai.
Mai /raubabangida/ Kankat In Muka Je Ga Wani Ruwayar Imamu Baihaqi Zamu Ga Hadisi Da Zai Goge Maka Wannan Girman Kai.
MANZON ALLAH S.A.W YA CE :
ياأيها الناس إن ربكم واحد وإن أباكم واحد
Ya! Ku Mutane ( Lalle Ku Sani ) Ubangijinku Guda 'Daya Ne ( Wato Allah Madaukakin Sarki ) Kuma Babanku Guda 'Daya Ne ( Wato Annabi Adamu AS, Nan Ma In Muka Lura Zamu Ga Cewa Akayi Ya! Mutane, Ba Wai /raubabangida/ Cewa Akayi Ya! Ku Farare Da Baqaqe Ba, Ya! Ku Mutane Aka Ce )
ألا لا فضل لعربي على عجمي ولا لعجمي على عربي
Ku Saurara ( Attention ) Babu Fifiko Ga Balarabe Akan Ajami ( Wanda Ba Balarabe Ba ) Hakan Babu Fifiko Ga Ajami Akan Balarabe.
ولا لأحمر على أسود ولا لأسود على أحمر
Hakanan Babu Fiko Ga Jajayen Fata Akan Baqaqen Fata, Ko Fifiko Ga Baqaqen Fata Akan Fararen Fata ( Toh Munji Daga Bakin Da Baya Qarya, Ya Ce /raubabangida/ Babu Wani Fifiko Ga Jajayen Fata ( Farare ) Akan Baqaqen Fata, Shiyasa A Lokuta Da Dama Nake Qalubalantar Wasu Qashashen Larabawa Da Suke Nuna Kyama Qarara Ga Mu Baqaqen Fata, Akwai Daqiqanci Akansu, Hadisai Da Dama Sunyi Nuni Da Qore Samuwar Nuna Wariyar /raubabangida/ Launin Fata, Turawa Kuma Wannan Addinin Ma Ba Damunsu Yayi Ba Bana Ma Saka Su A Lissafi,
Shin A Ina Fifikon Yake? Shine Hadisi Yaci Gaba Da Cewa )
إلا بالتقوى إن أكرمكم عند الله أتقاكم
Sai Dai Da Taqawa ( Tsoron Allah ) Kuma Mafi Girmanku A Wajen Allah Shine Wanda Yafi Wani Tsoron ( Allah )
Ko Ban Qaro Wani Hadisi Ba, Wannan Ya Ishi Mai Hankali Ya Hankalta.
Daga Qarshe Ina Qarawa Da Cewa 'Yan Mata Farare, Yana Daga Cikin Abunda Yake /raubabangida/ Cucin Ku Kusan A Kullum Shine : Qudurcewa Ni Farace Kyakkyawa.
Da Irin Wadannan Mazaje Bara Gurbi, Suke Rudanku Zuwa Hotel Ana Lalata Daku, Ko Kuma Samun Gawawwakinku, Ko Jinkirin Yin Aure /raubabangida/ Akan Gaba Kan Lokaci. ETC
Allah Ya Bamu Ikon Yin Amfani Da Abunda /raubabangida/ Muka Ji.
Abunda Muka Rubuta Dai-Dai Ubangiji Allah Ya Bamu Ladansa, Abunda Muka Rubuta Bisa Kuskure Ubangiji Allah Ya Yafe Mana.
Ameen Summa Ameen
marubuci
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA, PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment