001 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA


@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen

*** *** ***   *** *** ***   *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.

MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na  Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC

Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.

Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, An Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
A Gurguje
Mahaifinmu An Haifeshi A 13 April 1934 A Qaramar Hukumar Auyo Jihar /raubabangida/ Jigawa, Shi 'Dan Auyo Ne Cikekke Uwa Da Uba Kaka Da Kakanaye Bahaushe Cikekke Juriyar Mahauta A Gefen Uba, Jinin Sadaukai Jarumai A Gefen Uwa.

*
Cutarwar Zan Faro Muku A Taqaice Tun Daga Shekarun Quruciyarsa, Shekara Ashirin /raubabangida/ Da Motsi.
Mahaifinmu Dai Anyi Masa Asirin Da Ake Cewa /raubabangida/ Ture Ko Kurciya.
Daga Zuwa Kasuwar Hadejia, Aka Nemeshi Sama Da Qasa Aka Rasa, Shi Kuma Yabi Fatake Daga Hadejia Zuwa Qauyuka Qauyuka Har Suka Kai Ga /raubabangida/ Nguru Na Jihar Yobe, Daga Nguru, Yana Biye Da Fatake Har Maiduguri Jihar Borno, Daga Maiduguri Yana Biye Da /raubabangida/  Fatake Ashiga Qauyen Nan A Fita Qauyen Nan Har Yazo Ga Mubi Jihar Adamawa, Mubi, Gombi, Kwanan-Yaji Da Jimeta, Da Wasu Qauyuka Daga Cikin Jihar Taraba.

*
Sai Da Ya Dauki Shekara Uku Babansa Bai San Inda Yake Ba, Mamansa /raubabangida/ Bata San Inda Yake Ba, Yana Raye Ba Ya Raye Duk Basu Sani Ba.
Duk Mai Ya Jawo Hakan? Shine Ture Kurciya, Kuma A Qa'ida Uwa Da Uba /raubabangida/ Basa Yuwa Suyiwa 'Dansu Asiri, Sai Dai Daga Cikin 'Yan,uwa Imma Gefen Uwa Imma Gefen Uba, Ba Buqatan Kama Suna Domin Basa Raye.

*
Haka Shekara Da Shekaru Ba'asan Inda Mahaifinmu Yake Ba, Kuma Tunaninsa Baya Zuwa Ga Mahaifarsa, Ko Wani Hali Iyayensa Suke Ciki, /raubabangida/ Saboda Tsabar Asiri.
Daga Baya Da Mahaifinsa ( Kakanmu ) Yaji Labari Inda Yake, Yazo Ya Sameshi Suka Hadu,

*
Bayan Babanmu Yaje Ga Gida Ya Koma /raubabangida/ Gida Auyo Akazo Ga Maganan Aurensa, Nanma Mutanen Auyo Suka Qi Bashi Auren 'Ya'yansu Saboda Wai Yana Zama Cikin Qabilu, Abunda Yasa Kukaga Bamuda Wani 'Dan,uwa Wanda Uwarsa 'Yar Auyo Ce.
Sun Zagi Ubanmu Sunce 'Dan Bariki Ne Ma Zama Cikin Qabilu Arna. Shine Takai Ga Aurensa Da Mahaifiyar Babban Yayanmu Alhaji Admingaso ( Wato Aminatu Allah Yaji Qanta Da Rahma )


Mu Hadu A Kashi Na 002

@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA