JIMETA-YOLA NORTH L.G.A ADANAWA STATE, NIGERIA
JIMETA DISTRICT
MASARAUTAR ADAMAWA FOMBINA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Da Kiristoci Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Tarihin Kafuwar Garin Jimeta Yana Da /raubabangida/ Nasaba Sosai Da Gabar Kogin Benuwai ( River Benue ) Da Kuma Ha6akar Kasuwanci A Yankin Masarautar Fombina ( Adamawa ).
1 - Yaushe Garin Jimeta Ya Kafu
Kafuwar Jimeta A Matsayin Matsuguni Na Kasuwanci Da Gidan Ruwa /raubabangida/ Ya Faru Ne A Farkon Zuwa Tsakiyar Shekarun 1800 ( Qarni Na 19 ).
Cigaban Tashar Ruwa : Bayan Gida Da Hedkwatar Masarautar Adamawa /raubabangida/ Ta Koma Yola A Shekara Ta 1841 A Qarqashin Jagorancin Modibbo Adama, Jimeta Ta Zama Babbar Tashar Ruwa ( Kwata/Port ) Ta Yola Saboda Kasancewarta A Bakin /raubabangida/ Kogin Benuwai.
Kafuwarta A Matsayin Birni : Garin Ya Sake /raubabangida/ Samun Saurin Ha6aka A Qarshen Shekarun 1800 Da Farkon 1900 Lokacin Da Turawan Kasuwanci ( Irinsu Turawan Germany Da Na Royal Niger Company ) Suka Maida Garin Cibiyar /raubabangida/ Kaye Da Adana Kayan Kasuwanci.
A Shekarar 1935, Turawan Mulkin Mallaka Sun Hada Gudanar Da Jimeta /raubabangida/ Da Yola Waje 'Daya, Amma Daga Baya A Shekara Ta 1955 Jimeta Ta Sake Samun Ikon Zaman Kanta /raubabangida/ A Matsayin Gunduma.
2 - 'Yan Wani Ƙabila Ne Suka Fara Zama A Garin
Mutanen Da Suka Fara Zama A Yankin /raubabangida/ Jimeta Su Ne Qabilar Batta ( Bata/Bwatiye ).
Suna "Jimeta" : A Binciken Tarihi Da Al'adun Gargajiya, Sunan "Jimeta" Kansa Ya Fito Ne Daga Sunan Wani Mutumin Batta Ko Mai Suna Jimta. Shi Ne Wanda Ke Kula Ta Hanyar Tsallaka /raubabangida/ Kogin Benuwai A Wurin ( Wanda Ake Qira Kotan Jimta Ko Kwata ).
Haɗuwar Wasu Ƙabilu : Daga Baya, Yayin /raubabangida/ Da Garin Ya Zama Babbar Cibiyar Kasuwanci Ta Teku/Kogi Da Sufuri, Sauran Qabilu Irin Su Fulani, Hausawa ( Musamman 'Yan Kasuwa Da Fatake Da Aka Sani Da Madugai ), Laka/Lakawa Da Kuma Turawa Masu Kasuwanci Suka Haɗu Suka Gina Garin /raubabangida/ Ya Zama Birni Mai Al'umma Daban-Daban
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
A WANI SHEKARA JIMETA TA ZAMA LOCAL GOVERNMENT MAI ZAMAN KANTA
Ita Wannan Qaramar Hukuma Ta Yola North ( Jimeta ) An Qirqire Ta Ne A Shekarar 1991, A Lokacin Da Aka Qirqiri Jihar Adamawa Daga Tsohuwar /raubabangida/ Jihar Gongola.
Ita Kuma Jimeta A Matsayin Birni Ko Garin /raubabangida/ Kanta :
A /raubabangida/ Shekarar 1935, An Hade Gudanarwarta Da Garin Yola.
Amma A Shekarar 1955, Garin Jimeta Ya Sake Samun 'Yancin Kansa A Matsayin Gari Mai Majalisar Gudanarwa Ta Kansa ( Independent /raubabangida/ Town Status With Its Own Council ).
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
KADAN DAGA CIKIN QABILU/YARE MAZAUNA CIKIN BIRNIN JIMETA
( Hedkwatar Qamarar Yola North Kuma Babban Birnin Jihar Adamawa )
Bwatiye ( Bachama )
Laka
Fulani
Hausa
Bata ( Bwatiye )
Mbula
Yandang
Verre ( Bere )
Kilba ( Huba )
Margi
Higgi ( Kamwe )
Gude
Longuda
Yoruba
Inyamurai ( Igbo )
Kanuri
Nunguraya
Bure ( Bura )
Chamba
Mumuye
Tiv
Etc
Birnin Jimeta Wuri Ne Na Kasuwanci Da Huldar Jama'a, Wanda Ya Sa Kusan Kowace Qabila Daga Sassa Daban-Daban Na Jihar Adamawa Da Ma Nijeriya Baki 'Daya /raubabangida/ Ke Rayuwa A Cikinsa Lafiya.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
HAKIMAN JIMETA
Dangane Da Hakiman Jimeta, A Halin Yanzu An Samu Sauye-Sauyen /raubabangida/ Gudanar Da Hakimancin Jimeta, Domin A Halin Yanzu Hakiman Jimeta An Raba Su Zuwa Gida Uku.
Ga Iya Wadanda Na Iya Sani
Hakimin Jimeta :
- Alhaji Danjuma Mohammed Inuwa Baba
( Dan Isan Adanawa )
- Alhaji Muhammadu Inuwa Baba
( Dan Isan Adamawa )
Alhaji Abdulkadir Inuwa Baba
( Dan Isan Adamawa )
A Qarqashin Jimeta ( Yola North ) Akwai Ward-Ward 11 Da Ke Da Dagatai ( Village Heads / Ward Heads ) Dake Gudanar Da Al'amuran /raubabangida/ Yau Da Kullum A Qarqashin Hakimin Jimeta
Ajiya Ward
Alkalawa Ward
Doubeli Ward
Gwadabawa Ward
Jambutu Ward
Karewa Ward
Limawa Ward
Luggere Ward
Nassarawo Ward
Rumde Ward
Yelwa Ward
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
ZABABBUN CIYAMOMI NA QARAMAR HUKUMAR YOLA-TA-AREWA ( JIMETA ) TUN DAGA 1999
Banda CareTakers
Ga /raubabangida/ Jerin Sunayen Zababbun shugabannin karamar hukumar Yola North ( Jimeta ) A Jihar Adamawa Tun Daga Shekarar 1999 Zuwa Yanzu ( Ba Tare Da Wadanda /raubabangida/ Aka Nada Na Rikon Kwarya / Caretaker / Sole Administrators Ba )
- Hon. Mohammed Ibrahim Atta
1999 - 2002
PDP
- Hon. Mohammed Ibrahim Atta
- Hon. Zubairu Mahmud
2004 - 2007
PDP
- Hon. Ibrahim Mahmoud Tola
2008 - 2011
PDP
- Hon. Mahmud Mamman Abba
2012 - 2015
PDP
- Hon. Ibrahim Bappa
2019 - 2021
PDP
- Hon. Hamidu Sajo
2021 - 2024
PDP
- Hon. Jibril Ibrahim Jimeta
2024 - Till Now Oct, 2026
PDP ( APC )
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
'YAN MAJILISUN JIHA WADANDA SUKA WAKILCI YOLA-TA-AREWA ( JIMETA ) TUN DAGA 1999 ZUWA YANZU
( Member State House Of Assembly )
Ga Jerin 'Yan Majalisar Dokokin Jihar Adamawa /raubabangida/ Wadanda Suka Wakilci Mazabar Yola North Daga Shekarar 1999 Zuwa /raubabangida/ Yanzu
- Hon. Abubakar Barkindo
1993 - 2003
PDP
- Hon. Abubakar Barkindo
2003 - 2007
PDP
- Hon. Mahmud Salihu ( Gurumpa )
2007 - 2011
PDP
- Hon. Salihu Alhaji Bobbo
2011 - 2015
PDP
- Hon. Suleiman Umar Alkali
2015 - 2019
APC
- Hon. Sajo Hamidu Lekki
2019 - 2023
PDP
- Hon. Suleiman Umar Alkali
2023 Till Now Oct, 2026
APC
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
- DAN MAJILISAN TARAYYA
( Member House Of Representatives )
Yola-Ta-Arewa ( Jimeta ) Ta Na 'Daya Daga Cikin Qananan Hukumomi Uku Yola South, Yola North Da Girei Da Aka Dunqule Waje Daya, Da Mutum Daya, Dan Majalisar /raubabangida/ Tarayya Zai Wakilcesu
Ga Jerin 'Yan Majalisar Wakilai Na Tarayya ( House Of Representatives ) Da Suka Wakilci Mazabar Yola North / Yola South / Girei A Jihar Adamawa /raubabangida/ Tun Daga Dawowar Mulkin Farar Hula A Shekarar 1999 Zuwa Yanzu, Tare Da Jam'iyyunsu Da Lokutan Da Suka Yi Mulki
- Hon. Awwal D Tukur
1999 -:2003
PDP
- Hon. Dahiru Bornoma
2003 - 2007
PDP
- Hon. Sa'ad M C Tahir
2007 - 2011
PDP
- Hon. Aishatu Ahmed Dahiru ( Binani )
2011 - 2015
PDP
- Hon. Abubukar Lawan
2015 - 2019
APC
- Hon. Ja'afar Abubakar Ribadu
( Amma A Lokacin An Samu Hatsaniya Tsakaninsa Da Abokin Hamayyarsa Abdulrauf Abdulkadir Modibbo /raubabangida/ Na Jam'iyyar PDP )
2019 - 2023
PDP
- Hon. Abubakar Baba Zango
2023 - Till Now Oct, 2026
( Amma Shima Samu 'Yan Hatsaniya Tsakaninsa Da Abokin Hamayyarsa /raubabangida/ Salihu Mohammed ( Abba Girei ) Na Jam'iyyar PDP.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
SENETOCI TUN DAGA 1999 ZUWA YAU 2026
Bayan Haka Yola North ( Jimeta ) Ta Kasance 'Daya Daga Cikin Qananan /raubabangida/ Hukumomi Da Suke Adamawa Ta Tsakiya
( Adamawa Central Senatorial District )
Wanda Suka Hada Qananan Hukumomi /raubabangida/ Kamar Haka :
Fufore
Gombi
Girei
Hong
Song
Yola North ( Jimeta )
Yola South ( Yola Town )
Ga Jerin Dukkan Senetocin Da Suka Wakilci Shiyyar Adamawa Central ( Tsakiyar Adamawa ) A Majalisar Dattawa /raubabangida/ Ta Nijeriya Tun Daga Komawa Tsarin Dimokradiyya A Shekarar 1999 Zuwa Yanzu :
- Sen. Abubakar Girei
1999 - 2003
PDP
- Sen. Jibril Aminu
2003 - 2007
PDP
- Sen. Jibril Aminu
2007 - 2011
PDP
- Sen. Bello Mohammed Tukur
2011 - 2015
PDP
- Sen. Abdul-Aziz M H Nyako
2015 - 2019
APC
- Sen. Aishatu Ahmed Dahiru ( Binani )
2019 - 2023
APC
- Sen. Aminu Iya Abbas
2023 Till Now Oct, 2026
PDP
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
GOVERNOR ( GWAMNA )
Hakan Dai Sani Kuwa Ne Yola North ( Jimeta ) Ta Kasance 'Daya Daga Cikin /raubabangida/ Qananan Hukumomi 21 Na Jihar Adamawa, Wanda Suke Kamar Haka :
Demsa
Fufore
Ganye
Girei
Gombi
Guyuk
Hong
Jada
Lamurde
Madagali
Maiha
Mayo-Belwa
Michika
Mubi North
Mubi South
Numan
Shelleng
Song
Toungo L
Yola North
Yola South
Wanda A Halin Yanzu Jimeta Itace Ta Zamo Babban Birnin Jihar Adamawa, Duba Da
Government House
Deputy Governor Office
Federal Secretariat
State Secretariat
Aif Force Base
Army Barract
Police Head Quarters & Barrack
State Polytechnic
Federal College of Education FCE
Central Bank Of Nigeria, Yola
General Hospital ( Specialist )
High Court
Court Of Appeal
Lamido Aliyu Mustapha Int'l Airport
Dade Sauransu
Duka /raubabangida/ Sun Kasance A Cikin Yola North ( Jimeta )
Adamawa Sunyi Gwamnoni Tun Daga 1999 Zuwa Yau Oct, 2026, Kamar /raubabangida/:Haka :
- Gov. Boni Haruna
29 May 1999 - 29 May 2007
PDP
- Gov. Murtala Hamman Yaro Nyako
29 May 2007 - 26 Feb 2008
PDP
- Gov. James Barka
( Gwamnan Riqon Kwarya )
26 Feb 2008 - 29 Apr 2008
PDP
- Gov. Murtala Hamman Yaro Nyako
29 Apr 2008 - 15 Jul 2014
PDP
- Gov. Ahmadu Umaru Fintiri
( Gwamnan Riqon Kwarya )
15 Jul 2014 - 01 Oct 2014
PDP
- Gov. Bala James Ngillari
( Gwamnan Riqon Kwarya )
01 Oct 2014 - 29 May 2015
PDP
- Gov. Jibrilla Umar Bindow
29 May 2015 - 29 May 2019
APC
- Gov. RT. HON. Ahmadu Umaru Fintiri
29 May 2019 Till Now Oct, 2026
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
KAMMALAWA
Wannan A Taqaice Dangane Da Abunda /raubabangida/ Ya Shafi Mahaifata Yola-Ta-Arewa Jimeta, Da Ma Ita Kanta Jihata Adamawa.
marubuci
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA, PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment