JANAR ABDULSALAM ALHAJI ABUBUKAR, GCFR
ALHAJI ABDULSALAM A. ABUBAKAR
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشرف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي، وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Janar Abdulsalami Abubakar Shine Tsohon Shugaban Qasar Nijeriya Na Mulkin /raubabangida/ Soja Wanda Ya Miqa Mulki Ga Gwamnatin Farar Hula A Shekarar 1999.
HAIHUWA DA ASALI
Rana da Wajen Haihuwa : An Haife Shi A Ranar 13 Ga Yuni, 1942 A Garin Minna, Jihar Neja.
Iyaye Da Kabila : Mahaifinsa Shine Abubakar Jibrin, Mahaifiyarsa Kuma Fatimatu Thelma. Asalinsa Bahaushe /raubabangida/ Ne Daga Jihar Neja.
Karatu Da Horon Soja
Karatun Faremarai Da Sakandare: Yayi Makarantar Native Authority Primary School A Minna, Sannan Ya Halarci /raubabangida/ Provincial Secondary School A Bida ( 1957–1962 ).
Karatun Gaba : Yayi Karatu A Kaduna Technical Institute.
Horon Soja : Ya Shiga Aikin Sojan Sama Na Nijeriya ( NAF ) A Shekarar 1963, Daga Baya Ya Koma Sojan Qasa ( Nigerian Army ) A 1966 Inda Ya Samu /raubabangida/ Horo A Makarantar Horar Da Jami’an Soja Ta NDA A Kaduna Da Kuma Qasashe Irin Su Amurka Da Birtaniya.
MUQAMAI DA YA RIQE A AIKIN SOJA
Kwamandan Qungiyar Sojojin Unifil : Ya Jagoranci Dakarun Nijeriya A Tawagar /raubabangida/ Kiyaye Lafiya Ta Majalisar Dinkin Duniya ( UN ) A Lebanon ( 1981 ).
General Officer Commanding ( GOC ) : Ya Kasance Kwamanda Mai Kula Da Division 1 Ta Sojan Ƙasa A Kaduna.
Chief Of Defence Staff ( CDS ) : Ya Riqe Muqamin Babban Jami’in Tsaron /raubabangida/ Qasa A Qarqashin Gwamnatin Janar Sani Abacha.
Ayyukan Mulki ( 1998 – 1999 ) Ya Zama Shugaban Ƙasashe Na Soja ( Head of State ) A Ranar 9 Ga Yuni, 1998, Bayan Murkushewar Kwatsam Ta Janar Sani Abacha. Yayi /raubabangida/ Mulki Na Tsawon Watanni 11 Kete ( Har Zuwa 29 Ga Mayu, 1999 ).
Abubuwan Da Ya Kawo Na Ɓangaren Cigaba
Miqa Mulki Zuwa Farar Hula: Shine Ya Tsara Gudanar Da Za6e Da Mika Mulki Cikin Salama Ga Zababben Shugaban /raubabangida/ Qasa Olusegun Obasanjo A Mayu 1999.
Kafa Hukumar Za6e ( INEC ): Ya Kafa Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta Ta INEC Don Shirya Za6ukansu.
Kundin Tsarin Mulki Na 1999 : A Lokacin /raubabangida/ Mulkinsa Aka Sa Hannu Kan Samar Da Tsarin Mulkin Nijeriya Na Shekarar 1999 ( 1999 Constitution ) Wanda Ake Amfani Da Shi Har Yanzu.
Sakin Farakun Siyasa : Ya Saki 'Dalibai Da 'Yan Siyasa Da Ake Tsare Da Su A Gidan Yari Sakamakon Sa6ani /raubabangida/ Da Gwamnatin Baya.
Halin Da Yake Ciki Yanzu Yanzu Haka Janar Abdulsalami Abubakar Yana Raye, /raubabangida/ Yana Zaune A Garin Minna Da Mahaifarsa. Shi Jagora Ne A Cikin Al'umma Da Fannin Zaman Lafiya, Inda Yake Shugabantar National Peace Committee (NPC)
Kwamitin Da Ke Qoqarin Tabbatar Da Zaman Lafiya Lokacin Zaɓuka A Nijeriya. Haka Zalika, Majalisar 'Dinkin Duniya Da Qungiyar Tarayyar Afirka (AU) Suna Sau Da Yawa Aikosa /raubabangida/ Matsayin Jakadan Zaman Lafiya A Qasashen Waje.
LAMBOBIN YABO NA GIDA NAJERIYA DA NA QASAR WAJE
NIGERIAN NATIONAL HONOURS
Grand Commander Of The Order Of The Federal Republic ( GCFR )
Taron Qololuwar Lambar Yabo Ta Najeriya, /raubabangida/ Wanda Kowanne Shugaban Qasa Ke Karba.
Commander Of The Order Of The Federal Republic ( CFR )
Officer Of The Order Of The Federal Republic ( OFR )
Member Of The Order Of The Federal Republic ( MFR )
Military Medals & Service Decorations
Forces Service Star ( FSS )
Meritorious Service Star ( MSS )
Distinguished Service Star ( DSS )
Grand Service Star ( GSS )
General Service Medal ( GSM )
National Service Medal ( NSM )
Republic Medal ( RM )
Silver Jubilee Medal – Yabon Cikar Najeriya /raubabangida/ Shekaru 25 Da Samun 'Yanci.
ECOWAS Monitoring Group ( ECOMOG ) Medal
Yabon Gudunmawar Tabbatar Da Zaman Lafiya /raubabangida/ A Yammacin Afrika.
United Nations Interim Force In Lebanon (UNIFIL) Medal
Yabon Aikin Shimfida Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya /raubabangida/ A Qasar Lebanon.
INTERNATIONAL & FOREIGN HONOURS
International Peace Award
Yabon Miqa Mulki Ga Gwamnatin Farar Hula Lami /raubabangida/ Lafiya A Shekarar 1999.
ECOWAS International Award Yabon Samar Da Kwanciyar Hankali Da Zaman Lafiya A Shiyyar Yammacin /raubabangida/ Afrika.
Honorary Doctorate Degrees ( LL.D / D.Sc ) – Karramawa Daga Jami'o'i Daban-Daban Na /raubabangida/ Cikin Gida Da Wajen Najeriya.
marubuci
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment