005 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA


@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen

**** *** ***   *** *** ***   *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.

MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC

Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.

Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba Kashi Na 005
A Shekarar 2025 Mahaifinmu Yazo Nan Adamawa /raubabangida/ Ta'aziyyah Rashe-Rashe Da Akayi Gefen Mamana A Ngurore Da Gefen Yadikko Na A Gombi.

*
Aka Zuga Mal. Haruna Na'ibi Tareda Shirya Masa Magana, Akan Gashi-Gashi Ana Buqatan A Biya Kudin Da Ake /raubabangida/ Bin Yayanmu.
Akan Babanmu Ya Sayar Da Gidansa Na Jimeta Ya Biya ₦500,000 Ta Gefensa ( Duk Da Gidan Ya Salwanta, Kuma Muguntar Iyayenku Tasa Yayi Asarar Gidan, Dalilin /raubabangida/ Daukeshi Da Akayi ) 

*
Wai Har Ma Zasu Shirya Su Zo Nan Adamawa Babanmu Ya Sayar Da Gidan Ya Biya Abunda Yake Kansa, Sauran Canji Ya Sayi Gona Da Dabbobi.
Kuskure Da Nayi A Wancan Lokacin Fada Muku Da Nayi Babu Gidan, Amma /raubabangida/ Wallahi Tallahi Da Kun Kuskura Kun Tako Adamawa Da Kunga Aikin 'Ya'yan Qabilu, Don Billahillazi Nayi Muku Tanadi Kala-Kala Har Kala 15, Don Da Kun Taka Qafa Kun Bar Auyo Da Sunan Zuwa Adamawa, Da Kun Bar Auyo /raubabangida/ Na Har Abada, Sai Wanda Allah Ya Tseratar, Don Wallahi Nayi Niyyan Cire Maganar 'Yan,uwantaka In Sauqe  Haushin Asarar Gidan Ubanmu Akanku, Ba Abunda Ya /raubabangida/ Dameni, Gani Na Kukeyi Shiru-Shiru Bana Magana, Baku San Hatsari Na Ba, Yanda Kuka Ganni Bani Da Imani Tausayi Ko Na Sisi.

*
Kuma Duk Wata Hanya Da Ubanmu Yabi Don Samun Mafita, In Suka Ji Labari /raubabangida/ Sai Sunbi Sun Toshe.
Anan Nake Tambayar Kaina Wai Wani Irin Tsana Da Jin Haushi Da Wasu 'Yan,uwan Babanmu Suke Yi Masa Da 'Ya'yansa.

*
SAI MU QANNEN ALIYU ( ALHAJI ADMINGASO )
Zamu Bada Dubu 'Dari 'Dari.
Ta Gefena Kafin Qannena.
Na Bar Auyo A December, 2010 
Tun Da Bar Auyo Daga Cikin Masu Cewa Bani Da Zuciya, Akwai Uban Da Ya Ta6a Samun Mahaifina Ya Tambayeshi Shin Babangida A Wani Hali Yake, /raubabangida/ Ina Da Buqatar Taimako Ko Bana Buqata, Ina Karatu Ko Bana Yi, Duka Babu Wanda Yayi Wannan Tambayar.

*
Haka Na Taso, Ni Almajiri Ba Almajiri  Ba,
Takamaiman Sana'ah Bani Da Ita, Nine /raubabangida/ Kwashe Bola ( Bola-Bola ) Nine Hawa Bayan Kanta Zuwa Jeji Yin Itace, Jejin Ga Ba Network Ga Macizai Masu Hadiyan Mutum Ko Dabba, Qananan Macizai Da Kunamu, /raubabangida/ Nine Leburanci Nine Gareji, Nine Dako.

*
Haka Na Kammala Secondary Na Fara Adamawa State Polytechnic ( Department Na : Crime Management And Control ) Haka Na Watsar Saboda Rashin Matallafi, A Yanzu Haka /raubabangida/ Ni Da ₦10,000 Bansan Wa Yafi Qarfin Wani Ba, 
Shekarar 30 Nake Nema
Ni Ba Aure Ba
Ni Ba Takamaiman Sana'ah Ba
Ni Ba Fuloti Ba, Ba Gida Ba ETC
A Haka Ake Zagina Wai Bani Da Zuciya /raubabangida/ Toh Kafin Ka Zageni Ni Da Qannena Akwai Wanda Yayi Mana Hanyar Samun Aikin Gwamnati Ko Ya Bamu Kudi Muyi Jari, Ko Ya Saya Mana Abunda Zamuna Neman Kudi Dashi, Haka Aka Barmu Kara Zube,

*
Mal. Musa K U Auyo Shine Katangar /raubabangida/ Familin, Shima Sai Da Akayi Abunda Akayi Aka Rabashi Da Mahaifinmu Barantana Mu.
Don Haka Ba Wanda Ya Damu Da Damuwar Ubanmu Da Mu 'Ya'yansa, A Barmu Muji Da Abunda Muke Ji Dashi, /raubabangida/ Muna Dabb Da Zuwa Bango, Kada Yaqi Ya Kaure A Rasa Laifin Wane Ne.

*
Gefen Qannena Shima Duka Yaren Daya Ne, Hasali Ma Su Sun Fini Ganin Ha'ula'i

*
Kafin Na Kulle Rubutun Ya Kamata Na Nayi Tsakaci Akan Yayanmu Kabiru Oto/Injiniya Sabuwar Auyo, Da Makusantar /raubabangida/ Mahaifinmu Irinsu Baba Imamu Shi Ya Rasu Allah Yaji Qansa, Sai Su Mal. Haruna Na'ibi.

Mu Hadu A Kashi Na 006

@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA