002 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA


@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen

**** *** ***   *** *** ***   *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.

MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC

Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.

Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba 002
Bayan Mahaifinmu Yayi Aure, Har Takai Ga An Haifi Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji Admingaso ) Aka Qara Kada Shi Ta Hanyar Asirin, Ya Qara  Komowa /raubabangida/ Yanki Adamawa ( Jimeta, Kwanan-Yaji, Gombi Da Mubi ) Da Kuma Taraba ( Jalingo, Mutum Biyu, Gassol Da Wasu Qauyukan ) Da Gefen Benuwai, Daga Mubi Har Cikin Kamaru Ya Shiga Da Chadi.

*
Tsaban Rashin Imani, Mahaifinmu Da Matarsa Da 'Dansa Aka Rabasu, Haka Babban Yayanmu Ya Taso Baisan Dadin Zama Tareda Mahaifinsa Ba, /raubabangida/ Har Takai Ga Mahaifiyarsa Ta Rasu Allah Yaji Qanta, Aka Maidashi Hannun Yayan Kakanmu Baba  Hamidu Allah Yaji Qansa Da Baffanmu /raubabangida/ Baqoji, A Admingaso, Haka Ya Zauna A Hannunsu Duk Wani Aikace-Aikace Shine Noma Kiwo ETC Kwata-Kwata Bai Samu Damar Yin Karatu Ba, Da Sana'ah Yana Ta Bauta.

*
Amma Tsaban /raubabangida/ Rashin Imani Da Ya Girma Yakai Ga Matakin Yin Aure, Haka Aka Turowa Mahaifinmu Saqo Anan Jimeta Yazo Yayiwa 'Dansa Kayan Aure, Wai 'Dansa Bashida Da Zuciya Ya Gagara /raubabangida/ Yiwa Kansa Komai, AbunTaqaicin Ita Matar Fah, 'Yar Baffanmu Ce Baqoji, Mamanta Kuma Qanwar Babanmu Hajiya Lauratu ( Uwaniyo Anguwar Digitawa, Allah Yaji Qanta Da Rahama ) 

*
Haka Ubanmu Ya Taso Yazo Akayi Abunda Akayi, Auren Hadin Gida, Tuwona Mai Na, Sunanta /raubabangida/ Maimuna.

*
MUGUNTA NA GABA
Bayan Mahaifinmu Ya Kasance Anan Jimeta Adamawa, Aka Sake Yi Masa Wani Asirin Da Duk 'Ya'yan Da Ya Haifa Basa Wuce Shekara Uku Hudu Suke Mutuwa.
Ga Jerin Sunayensu Da Shekarar Haihuwarsu
01 - Khadijah   1980 ( RIP )
02 - Muh'd Rabiu   1982 ( RIP )
03 - Yahaya   1983 ( RIP )
04 - Audullahi   1985 ( RIP )
05 - Abdullahi   1987 ( RIP )
Rashin Wadannan Yayunanmu Shine Ya Tagayyara Ubanmu Da Mu Kanmu, /raubabangida/ Wadanda Zasu Tsare Basa Baya Su Qarfafemu Mu Qannensu, Anyi Masa Mugunta Akai.
Kuma Wasu Daga Cikin Iyayensa Da 'Yan,uwa Sukayi Masa Wannan Aika-Aika.
Kuma A Haka Wasu Daga Cikin Qannensa /raubabangida/ Suke Tallatashi 'Dan Bariki Mai Zama Cikin Qabilu.

*
Da Fadi Tashi Anan Jimeta Allah Ya Budawa Mahaifinmu Hanyoyin Samun Kudi, Har Allah Ya Azurtashi A Shekarar /raubabangida/ 1981 Yaje Aikin Hajji Da Kudin Kansa Halak Malak.

*
Bayan Ya Dawo Daga Aikin Hajji, Ubangiji Allah Ya Qaro Masa Hanyoyin Samu /raubabangida/ Ubanmu Ya Turo Kudi Zuwa Auyo Akan Kakanmu ( Mal. Muhammadu Uba Mai Balangu ) Yaje Aikin Hajji Wasu Daga Cikin Qannensa Suka Cinye Kudin Baije Ba, Wani Shekarar Ya Qara Tura Kudi Kakanmu Yaje Hajjin Nanma Suka /raubabangida/ Cinye Toh Tun Daga Nan

Mu Hadu A Kashi Na 003

@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA