006 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
**** *** *** *** *** *** *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.
MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC
Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.
Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba Kashi Na 006
Tsokaci Na Akan Yayanmu Kabiru
Yaya Kabiru Zanyi Wannan Magana Akanka Ba Don Na Tozarta Ka Ba,
Magana Ne /raubabangida/ Ta Gaskiya Da Gaskiya Ga Wanda Ya Fahimci Gaskiyar.
*
Zuwa Na Auyo A Shekarar 2024 Ni Yaro Ne Akanka, Amma Na Fahimci Jituwarka /raubabangida/ Da Babanmu Kadan Ne, Balle Mu Qannenka
Yaya Kabiru Duk Soyayyar Da Za'a Nuna Maka /raubabangida/ A Fawari, Baka Kai Ubanmu Zama 'Dan Qasa Cikekke Ba, Amma Shima Ka Duba Tun Yana Dan Shekara 20+ Aka Fara Cutar Dashi, Kuma Har Yau Ba'a Dena Ba.
*
Yaya Kabiru Ka Dawo Hayyacinka Ka Dawo Ka Riqi Mahaifinka 100 Bisa 100 Ga Mu Qannenka Ne, Kai Kake Da /raubabangida/ Alhaqin Doramu Akan Hanya Madaidaiciya, Allah Ya Azurceka Da 'Ya'ya Mata, Tun Yanzu Inbaka Jawomu Jiki Ka Dora Mu Akan Hanya Ba,
'Ya'yanka Mata Kana Da Tabbacin Mutanen Fawari Zasu Aurar Da 'Ya'yanka Sa6aninmu.
*
A Rayuwa Akwai Rashin Lafiya Akwai Mutuwa, Shekarunka Qaruwa Sukeyi In Kanmu Bai Hadu Ba, Nan Gaba Abun Bazaiyi Kyau Ba, Abunda /raubabangida/ Maqiyan Mahaifinmu Sukeso Su Gani, Zasu Gani
Yaya Kabiru Ka Dawo Kayi Tunanin Akan /raubabangida/ Wannan Zantukana A Matsayina Na Qaninka, Kayi Nazari,
Kayi Duba Da Nazari Da Gidan Baffanmu Mal. Garba
Yadda Babban Yayansu Bala Ya Gina Kansa Ya Gina Qannensa Ta Hanyar Samar Musu Da Muhalli Da Gonakan Noma, Qoqarin Yiwa Qannensa Aure Etc
Shin Kai Ka Jawomu Jiki Kayi Mana Haka?
Shin Ka Ta6a Taramu A Gaban Ubanmu Mun Tattauna Akan Abunda /raubabangida/ Ya Shafemu, Mai Zai Kawo Mana Cigaba A Matsayin Ubanmu 'Daya?
Ka Tsaya Kayi Tunani Mal. Musa K U Auyo Ya Jawoka Jiki Yayi Maka Abunda Yayi Maka Na Alkhairi, Yayi Maka Hakane Don Ka Amfanar Da Kanka Da Ubanmu Da Mu Qannenka, Bawai Iya Ka Amfani Kanka Ba.
Yaya Kabiru Ka Duba Wannan.
*
MAKUSANTA MAHAIFINMU
Su Uku Ne, Mahaifinmu Ya Yarda Dasu,
- Baba Imamu RIP
- Mal. Haruna Na'ibi
- Ba Buqatan Kawo Sunansa, Domin Shi Ko An Kitsa Masa Magana Baya Dauka.
- Dade Wasu, /raubabangida/;Amma Ukun Nam Suna Makusanta.
*
Mu 'Ya'yan Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari Auyo, Muna Masu Cewa : Shin /raubabangida/ Kunsan Rashin Yin Shawarwari Da Ubanmu Bayayi Da Mu 'Ya'yansa Yana Damunmu Ko Ba Ya Damunmu?
Babu Alaqar Da Tafi Qarfi Kamar Tsakanin 'Da Da Uba.
*
Ku Kiyaye, Kuyiwa Allah Kuyiwa Manzonsa Ku Qauracewa Kitsa Muku Plan Na Cutarwar Ga Mahaifinmu Da Mu Kanmu, Karku Manta /raubabangida/ Duka Tushe 'Daya Muke, Kuma Ku Iyaye Ne Ga Wasu, Haka Muma Ubanmu Uba Yake A Wajenmu, Hakanan Wasu 'Ya'ya Suke Gareku, Muma 'Ya'ya Muke Ga Ubanmu.
*
Ku Qauracewa Tadawa Ubanmu Hankali /raubabangida/ Muma Yana Tada Mana Hankali, Inba Haka Ba, Ku Guji Fadan / Yaqin 'Ya'yan Qabilu Don Qaramar Hukumar Auyo Zatayi Kadan, Ku Waiwayi Tarihin Yadda Almajiran Shehu Usmanu Sukayi Galaba Akan Sarakunan Hausawa.
*
Ba Abunda Yake Qara Dagula Mini Lissafi In Na /raubabangida/ Tsaya Na Ga Ubanmu Shine Na Biyu A Cikin 'Ya'yan Hajiya Iya Diye Fawari Auyo, Amma Har Yanzu Mune Koma Baya A Cikin Dangi, Kuma A Kullum Mune Ake Qoqarin Maida Mu Baya /raubabangida/ Kuma Qarin Abun Takaicin Kowa Yana Gidan Ubansa A Zaune Cikin Kwanciyar Hankali, Amma Mune A Wargaje, Wannan Yana Nan, Wancan Yana Can, Wanda Yake Gabansa Shima An Rabashi Da Shi.
Duk Da Haka /raubabangida/ Ana Qoqarin Qara Mana Bala'i.
*
Na Wahala A Rayuwa Ko Ma Ince Ina Kan Wahala, Na Taso Babu Uwa A Raye, Babu Uba A Kusa.
Amma Dukda Haka Ban Kai Ga Qanina Na Biyu Ibrahim, Tun Yana Under Age /raubabangida/ Dawainiyya Kala-Kala Wahalhalu Na Yau Daban Na Gobe Daban, Ga Tozarci Da Suka Fuskanta A Idon Duniya A Anguwan Fawari, A Bar Kaza Cikin /raubabangida/ Gashinta.
*
Daga Karshe Muna Magana Da Murya 'Daya, Duk Mahaluqin Daya Sake Tinqarar /raubabangida/ Mahaifinmu Da Maganar Ya Sayar Da Wani Abu Nashi Na Rayuwa, Toh Hakan Tamkar Wasa Da Rayuwarmu Ne, Kuma Shima Tamkar /raubabangida/ Wasa Da Rayuwarsa Ne, In Kunne Yaji....
*
Sauran Kammalawa
Mu Hadu A Kashi Na 007
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment