RT. HON. AHMADU UMARU FINTIRI, CON
ZABEBBEN GWAMNAN ADAMAWA 2019 - OCT, 2026
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
**** *** *** *** *** *** *** *** ***
- CIKAKKEN SUNANSA
Ahmadu Umaru Fintiri ( Wanda Aka Fi Sani Da AUF )
- RANAR HAIHUWARSA
An Haife Shine A Ranar 27 Ga Watan Oktoba, 1967.
- WURIN HAIHUWA
An Haife Shi A Garin Gulak, Dake Qaramar /raubabangida/ Hukumar Madagali A Jihar Adamawa, Najeriya.
*
- SUNAYEN IYAYENSA
Sunan Mahaifinsa : Marigayi Umaru Badami ( Tsohon Soja Wanda Yayi Aiki /raubabangida/ Kuma Yayi Ritaya A Shekarar 1984 )
- Sunan Mahaifiyarsa : Marigayiya Hajiya Fatima Umar Badami.
- QABILARSA DA TA IYAYENSA
Shi Da Iyayensa ‘Yan Qabilar Margi ( Marghi ) Ne, Wadanda Asalinsu Suka Fito Daga Yankin Karamar Hukumar /raubabangida/ Madagali Da Kewayenta A Jihar Adamawa.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
KARATUN BOKO
Ga Jerin Makarantun Boko Da Mai Girma Gwamnan Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, Ya Halarta /raubabangida/ Tare Da Shekarun Da Yayi A Kowace Makaranta:
1 - MAKARANTAR FIRAMARE ( PRIMARY SCHOOL )
Sunan Makaranta : Central Primary School, Gulak
Shekarun /raubabangida/ Da Ya Halarta : 1975 - 1981 ( Inda Ya Samu Takardar Shaidar Kammala Firamare Ta First School Leaving Certificate ).
*
2 - MAKARANTUN SAKANDIRE ( SECONDARY SCHOOLS )
Sunan Makaranta ta Farko : Government Day Secondary School, Gulak
Shekarun Da Ya Halarta : 1981 – 1986 ( Inda Ya Yi Karatun GCE )
Sunan Makaranta Ta Biyu : Government Secondary School, Michika
Shekarun Da Ya Halarta : Ya Halarci Wannan /raubabangida/ Makaranta Domin Kammala Karatun Sakandire.
*
3 - MAKARANTUN GABA DA SAKANDIRE ( TERTIARY INSTITUTIONS )
- Sunan Jami'a Ta Farko : Jami'ar Maiduguri ( University Of Maiduguri )
Shekarun Da Ya Halarta : 1988 – 1992 ( Inda Ya Karanci Digiri Na Farko /raubabangida/ A Fannin Tarihi, Watau B.A. ( Hons ) History ).
- Kari Kan Karatu ( Postgraduate ): Jami'ar Maiduguri ( University of Maiduguri )
Shekarar Da Ya Halarta : 2004 ( Inda /raubabangida/ Ya Samu Takardar Shaidar Digiri Na Biyu Na Gajeren Lokaci, Watau Postgraduate Diploma ( PGD ) A Fannin Tsare-Tsare Da Manufofin Gwamnati / Policy & Strategic /raubabangida/ Studies )
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
MATANSA
Gwamnan Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, Yana Da Mata Guda Daya.
- Sunan Matarsa : Hajiya Lami Ahmadu Fintiri.
- Shekarun Da Ya Aure Ta : Gwamnan Yana Aure Da Ita Ne Tun Kafin Ya Shahara Sosai A Siyasa, Inda Suka Shafe Shekaru Da Yawa Tare /raubabangida/ Cikin Qoshin Lafiya.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
'YA'YANSA
Game Da Batun Sunayen 'Ya'yan Gwamnan /raubabangida/ Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri ( Fintiri ) Ba A Cika Bayyana Cikakken Jerin Sunayen 'Ya'yansa Duka A Fili Ba Saboda Rayuwarsu Ta Sirri.
Sai /raubabangida/ Dai A Hukumance Da Kuma Bayanan Da Suka Fito A Kafafen Yada Labarai, An San Cewa Yana Da 'Ya'Ya ( Kimanin Uku Zuwa Hudu ), Daga Cikinsu Wadda Sunanta Ya Fi Fita Fili /raubabangida/ Shine
Faiza Ahmadu Fintiri ( Wacce Ta Zama Lauya Kuma Aka Fi Sani Da Ayyukan Tallafi Da Na Gidauniya )
Sauran 'Ya'yansa Ba A Wallafa Sunayensu A Hukumance Ko A Kafafen Sadarwa Saboda Kariya Da Ke Kan /raubabangida/ Rayuwar Iyalansa
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
MUQAMAN DA YA RIKE
Ga Wasu Mafi Muhimman Muqamai /raubabangida/ Da Mai Girma Gwamnan Adamawa Ya Riqe.
1 - Ɗan Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ( Member Of The Adamawa State House Of Assembly )
Lokaci : An Zabe Shi A Shekarar 2007 Sannan /raubabangida/ Aka Sake Zaben Sa A 2011
Bayani : Ya Wakilci Maza6ar Madagali A Majalisar Dokokin Jihar.
2 - Mataimakin Shugaban Majalisar Dokoki ( Deputy Speaker )
Lokaci : Kafin Shekarar 2011.
Bayani : Ya Riƙe Muqamin Mataimakin Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kafin Daga Bisani Ya Hau /raubabangida/ Sauran Manyan Mukamai A Majalisar.
3 - Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ( Speaker Of The House Of Assembly )
- Ya Riƙe Muqamin A Lokuta Daban-Daban Tsakanin Disamba 2011 Zuwa Janairu 2012, Da Kuma Daga /raubabangida/ Maris 2012 Zuwa Yuli 2014.
- Sannan Ya Sake Zama Shugaban Majalisar Daga Oktoba 2014 Zuwa Yuni /raubabangida/ 2015.
4 - Gwamnan Rikon Kwarya Na Jihar Adamawa ( Acting Governor )
- Karo Na Farko : Janairu 2012 - Maris 2012 ( Na 'Yan Kwanaki Sakamakon Wani Sauyi Na Shari'ar Kotu /raubabangida/ Kan Zabe ).
- Karo Na Biyu : Yuli 2014 - Oktoba 2014 ( Bayan Tsige Tsohon Gwamna Murtala Nyako ).
5 - Gwamnan Jihar Adamawa ( Executive Governor )
Lokaci : Mayun 2019 Zuwa Yau ( An Za6e Shi A Watan March 2019, Aka Sake Rantsar Da Shi A Wa'adi Na Biyu /raubabangida/ Bayan Zaben 2023 )
Bayani : Shine Shugaban Zartarwa Na Jihar Adamawa A Halin Yanzu October, 2026.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
CIGABA DA YA KAWO A MULKINSA
Gwamnan /raubabangida/ Jihar Adamawa, Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, Ya Kawo Manyan Sauye-Sauye Da Cigaba A Sassa Daban-Daban Tun Bayan Hawa Mulkinsa Qarqashin Manufarsa Ta " Fresh Air " ( Iska Mai Dadi ). Ga Manyan Ayyuka Da Cigaban /raubabangida/ Da Ya Kawo A Fannoni Daban-Daban:
1 - Gina Kayan Arewa Da Sufuri ( Infrastructure )
- Fintiri Yayi Zarra Wajen Sauya Fasalin Garuruwan Jihar Ta Hanyar Gina /raubabangida/ Hanyoyi Da Gadaje Masu Hawa ( Flyovers )
- Gadaje Masu Hawa (Flyovers) : Ya Gina Manyan Gadaje Masu Hawa A Birnin /raubabangida/ Yola Da Jimeta, Irin Su Lamido Aliyu Mustapha Flyover, Unity Flyover Da Ke Police Roundabout, Da Sauran Su Don Rage Cunkoson Ababen Hawa.
- Hanyoyin Motoci : An Gina Tare Da /raubabangida/ Kammala Manyan Tituna A Yankunan Birane Da Na Qauyuka A Fadin Hukumomi 21 Na Jihar, Ciki Har Da Titunan Shiga Yola-Ta-Arewa ( Jimeta ) Da Yola-Ta-Kudu ( Yola Town ) Titunan Mubi, Michika, Madagali, Numan, Hong, Jada, Da Demsa /raubabangida/ Da Sauransu.
- Gine-Ginen Gwamnati: Gina Sabon Katafaren Babban Kotu ( High Court Complex ) Da Kuma Sabon /raubabangida/ Rukunin Ofisoshi A Gidan Gwamnati.
2 - Ilimi ( Education )
- Ilimi Kyauta Kuma Dole : Gwamnatin Fintiri Ta Aiwatar Da Manufar /raubabangida/ Bada Ilimi Kyauta Tare Da Tilasta Shi A Matakin Firamare Da Sakandare A Fadin Jihar.
- Biya Jarabawa : Gwamnati Na Daukar Nauyin Biyan Kudin Jarabawar WAEC Da NECO Ga Daliban Jihar.
- Incentives Da Tallafi : Mayar Da Biyan Tallafin Karatu ( Scholarships ) Ga Daliban Jihar Dake Makarantun Gaba Da Sakandare, Tare Da Gyara Da Kuma /raubabangida/ Gina Sabbin Makarantun Kwana ( Model Da Mega Schools ) Da Dama Kamar A Mubi, Michika, Da Madagali.
3 - Lafiya ( Healthcare )
- Asibitoci Da Kula Da Lafiya A Matakin Farko : An Gina Tare Da Gyara Cibiyoyin Lafiya Na Firamare ( Primary Health Care Centres) Sama Da 100 A Fadin Qananan Hukumomin /raubabangida/ Jihar.
- Babban Asibitin Yola da Sauransu : Anyi Wa /raubabangida/ Babban Asibitin Specialist Da Ke Yola-Ta-Arewa ( Jimeta )Garambawul Tare Da Sanya Sabbin Na'urori Na Zamani ( Ciki Har Da Cibiyar Kula Da Lafiyar Uwa Da Yaro, Da Dakin Gwaje-Gwaje ). Haka Zalika An Inganta Manyan Asibitoci Da Asibitocin Cottage A Numan, Girei, Gombi, Guyuk, Demsa, Da /raubabangida/ Gulak.
4 - Gidaje Da Tsabtace Ruwan Sha ( Housing & Water )
Rukunin Gidaje : An Gina Gidaje 1,000 Ga Ma'aikatan Gwamnati A Malkohi Yola-Ta-Kudu Da Sauran Rukunin Gidaje Domin Sauqaqa Wahalar /raubabangida/ Masauki.
- Ruwan Sha : Inganta Madatsun Ruwa Da Cibiyoyin Rarraba Ruwa A Yola Da Jimeta, Tare Da Haqan Bore-Holes Masu Amfani Da Rana ( Solar-Powered Bore-Holes ) Da Na Hannu /raubabangida/ A Garuruwa Daban-Daban Domin Samar Da Ruwa Mai Tsafta.
5 - Wutar Lantarki da Tsaro
- Wutar Lantarki : An Mayar Da Hankali Wajen Ganin An Dawo Da Wutar /raubabangida/ Lantarki Ta National Grid Zuwa Yankunan Da Matsalar Tsaro Ta Shafa Kamar Michika, Madagali, Da Toungo, Tare Da Raba Na'urorin Sauya Wuta ( Transformers ) Zuwa Al'ummomi Da /raubabangida/ Dama.
- Tsaro: Gwamnatin Ta Goyi Bayan Jami'an Tsaro Tare Da Samar Musu Da /raubabangida/ Motocin Aiki Da Kayan Aiki Domin Kare Rayuka Da Dukiyoyin Al'umma, Tare Da Gina Sansanonin ‘Yan Sanda Da Jami'an Tsaro A Yankunan Da Abin Ya Shafa.
6 - Tattalin Arziki, Kasuwanni Da Tallafawa Mata Da Matasa
- Kasuwanni : Gina Manyan Kasuwanni Na Zamani (Ultra-Modern Markets ) A Yola South ( Wato : Modibbo Adama Modern Market, Yola ) Da Wasu Wurare Domin Bunkasa Kasuwanci /raubabangida/ ( Irinsu : Shopping Modern Market Da Ke Ciki Yola North / Jimeta, Amma A Halin Yanzu Ba'a Kammala Ba ) Da Samar Da Ayyukan Yi.
- Empowerment: Kaddamar Da Shirye-Shiryen Koyar Da Sana'o'i ( Skills Acquisition ) Da Ba Ba Tallafin Kudi Ga Mata Da Matasa Domin Rage Talauci, Da Qara Qarfafa /raubabangida/ Masu Qananan Kasuwanci ( Irinsu : Poverty Alleviate And Wealth Creation Agency PAWECA )
- Autonomy Ga Kananan Hukumomi : Gwamnatin Fintiri Ta Bai Wa /raubabangida/ Qananan Hukumomi ‘Yancin Kai Na Gudanar Da Harkokinsu ( Financial Autonomy ), Wanda Hakan Ya Taimaka Wajen Kawo Cigaba /raubabangida/ Kai Tsaye Zuwa Matakin Tushe.
*** *** **** *** *** *** *** *** ***
LAMBOBIN YABO / HONOR NAMES
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, Ya Samu Lambobin /raubabangida/ Girma Da Sarautun Gargajiya ( Honorific & Traditional Titles ) Daban-Daban Daga Masallatai, Masarautu, Da Hukumomin Gwamnati.
Ga Muhimman Sarautun Gargajiya Da /raubabangida/ Lambobin Girma Da Aka Nadawa Mai Girma Gwamna Fintiri Tare Da Shekarun Da Ya Same Su
1 - Sarautun Gargajiya ( Traditional Titles )
- Lakaa Ka Michika (2026): A Watan Afirilun Shekarar 2026, Masarautar Michika /raubabangida/ Ta Nadawa Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Wannan Sarauta Yayin Gudanar Da Bukukuwan Al'adu Na Shekara-Shekara Na Michika ( Michika Annual Cultural Festival )
2 - Lambobin Girma Da Kyaututtuka ( Honors & Awards )
- Nigeria Excellence Award In Public Service - NEAPS ( 2022 )
Gwamnatin Tarayya Ta Ba Shi Kyautar Distinguished Award For Infrastructure Delivery In Nigeria Sakamakon Ayyukan Raya Qasa Da Hanyoyi /raubabangida/ Da Ya Gudanar A Jihar Adamawa.
- Nigeria GovTech / NEAPS Award (2025 ) An Sake Karrama Shi A Shekarar 2025 A Matsayin Daya Daga Cikin Gwamnonin Da Suka Yi Fice Wajen Kyautata Harkokin Gwamnati /raubabangida/ Da Cigaban Ababen More Rayuwa ( Urban Infrastructure ).
- Commander Of The Order Of The Niger CON
An Ba /raubabangida/ Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, Lambar Girma Ta Qasa Ta CON ( Commander Of The Order Of The Niger ) A Shekarar 2022.
Shugaban Kasa Na Wancan Lokacin, Muhammadu Buhari, Shine Ya Ba Shi Wannan Lambar Girma A Watan Oktoba Na Shekarar 2022 Tare Da Sauran ’Yan Najeriya Da Suka Taka Rawar Gani /raubabangida/ Wajen Cigaban Qasa
- An San /raubabangida/ Shi Sosai Da Laqabi Ko Sunan Girma Na " Fresh Air ", Wanda Mutane Da Magoya Baya Ke Qiransa Da Shi Sakamakon Manufofinsa Na Kawo Sabon Numfashi A Harkokin Siyasa Da Cigaban /raubabangida/ Jihar Adamawa.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
KAMMALAWA
A Halin Yanzu, Mai Girma Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri Yana Raye, Kuma /raubabangida/ Shine Za6e66en Gwamna Na Jihar Adamawan Najeriya, Tun Daga Shekarar 2019 Har Izuwa Yau Oktoban 2026.
Wannan Shine Dan Taqaitaccen Tarihin Rt. Hon. Ahmadu Umaru Fintiri, CON.
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA, PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment