SHEIKH SHERIFF IBRAHIM SALEH ALHUSSAIN,, CON
مولانا الشيخ الشريف إبراهيم صالح الحسينى
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
**** *** *** *** *** *** *** *** ***
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhussain Sanannen Malamin Musulunci Ne /raubabangida/ Na Duniya Da Ake Ji Da Shi Wajen Ilimin Hadisi, Tafsiri, Fiqhu, Da Sauran Fannonin Musulunci.
- Ranar Haihuwa : An Haife Dhi A Ranar 12 Ga Watan Mayu, Shekara Ta 1938 ( Dai-Dai Da 12 Ga Safar, 1357AH ) /raubabangida/
- Wurin Haihuwa Da Asali : An Haife Shi A Garin Afe ( Afe-Kole ), Wani Gari Dake /raubabangida/ Kusa Da Dikwa A Jihar Borno, Najeriya.
- Qabila : Balaraben Shuwa Arab Ne.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
ASALI /:TUSHE
ASALIN MAHAIFARSA DA SALASALAR SA
Mahaifin Sheikh Ibrahim Saleh, Wato Sheikh Muhammad Al-Hussaini, /raubabangida/ Malami Ne Mai Girma Da Ske Mutuntawa Sosai. Salsalar Mahaifansa Ta Tashi Ne Daga Tsatson Sayyidna Hussaini ( R.A ), Jikan Manzon Allah (S.A.W), 'Dan Sayyidina Ali Bin Abi Talib Da Sayyidatu /raubabangida/ Fatima az-Zahra ( R.A ).
Salsalar Sheikh Ibrahim Saleh Har Zuwa Ga Manzon Allah (S.A.W) Tana Tafiya /raubabangida/ Kamar Haka:
- Sheikh Ibrahim 'Dan
- Sheikh Muhammad Al-Hussaini 'Dan
- Yunusa 'Dan
- Yunusa ( Na Biyu ) 'Dan
- Ali 'Dan
- Mallam Hassan ( Wanda Akafi Dani Fa 'Kullu' /raubabangida/ Ko Sheikh Hassan )
Daga /raubabangida/ wannan Tsatso, Danginsa Suka Tashi Daga Yankin Magarib ( Arewacin Afirka ) Suka Ratsa Ta Tsakiyar Afirka Zuwa Masarautar Borno/Kanem-Borno.
An Hada Salsalar Tsatsonsu Ta Hanyar Al-Hassan Ko Sl-Hussaini Kamar /raubabangida/ Haka :
- Sayyidna Hussaini ( Ko Sayyidna Hassan ) 'Dan
- Sayyidina Ali Bin Abi Talib Da
- Sayyidatu Fatima Az-Zahra 'Yar
- Annabi Muhammad (S.A.W).
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
IYAYE
- Mahaifi : Sheikh Muhammad Al-Salih Bin Yunusa, Wanda Babban /raubabangida/ Malami Ne Mai Karantarwa Da Shugabancin Makarantun Allo.
- Mahaifiya : Fatima Bint Sayyid Muhammad Al-Ghali, Mace Ce Mai Sadaukarwa Da Ilimi.
*
'YA'YANSA MAZA DA MATA
Sheikh Dr. Muhammad Al-Gali
Sheikh Dr. Muhammad Usman
Sheikh Dr. Muhammad Al-Ameen
Sheikh Dr. Tijani
Sheikh Dr. Isa
Sheikh Abubakar
Sheikh Dr. Ahmad
Sheikh Bilal
Sheikh Mustafa
Sheikh Hussain
Sheikh Hassan
Sheikh Abdulmalik
Sheikh Ibrahim
Sheikh Umar
Sheikh Dr. Jabir
Sheikh Dr. Mahmud
Sheikh Dr. Bashir
Fatima
Aisha
Zainab
Khadija
Maryam
Hauwa
Ruqayyah
Ummu Kulsum
Safiyya
Asma'u
Hafsah
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
ILIMI KARATU MAKARANTA
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Bai Yi Karatun /raubabangida/ Bokon Zamani A Tsarin Azuzuwan Makaranta ( Formal Western Education ) Ba. Duk Tsarin Iliminsa Ya Ginu Ne Kacokan A Kan Ilimin Addinin Musulunci Na Gargajiya ( Traditional Islamic Education ), Inda Ya Karanta Littattafai A Gaban Malamai Daban-Daban A Zaure Da Majalisar /raubabangida/ Ilimi.
Duk Da /raubabangida/ Cewa Bai Halarci Makarantar Boko Ba, Ya Samu Babban Ilimi Na Zamani Da Sanin Harsuna Ta Hanyar Karanta Littattafai Da Kansa ( Self-Study ), Wanda Hakan Ya Sanya Cibiyoyin Ilimi Na Duniya Da Dama ( Kamar Jami'ar Al-Azhar Ta Qasar Masar Da Jami'o'in Najeriya) Suka Amince Da Hazaqarsa Da Bincikensa Na Ilimi, Har Ma /raubabangida/ Aka Ba Shi Digirin Bangare Na Hirma ( Honorary Doctorate Degrees ) Da Mukamai Na Majalalisun Ilimin Musulunci Na Duniya.
Ga Tsarin Yadda Ya Gudanar Da Karatunsa /raubabangida/ Na Addini Da Wuraren Da Yayi:
Rukunin Karatun Addini ( Zaure Da Majalisa )
- Makarantar Zauren Farko ( Ayyam ) Ya Fara Karatun Al-Qur'ani Mai Girma A Qauyen Ayyam Kusa Da Dikwa /raubabangida/ A Jihar Borno A Qarqashin Kulawar Mahaifinsa, Sheikh Muhammad Al-Hussaini.
- Makarantar Zaure Dikwa : Bayan Rasuwar Mahaifinsa, Ya Cigaba Da Karatu /raubabangida/ A Garin Dikwa A Gaban Malaman Fadar Sarkin Dikwa ( Shehu of Dikwa ) Da Sauran Manyan Malamai, Inda Ya Sauke Al-Qur'ani Ya Kuma Haddace Shi.
- Makarantar Zaure Maiduguri : Ya Koma Maiduguri Don Fadada Karatun Littattafan Fikihu, Hadisi, Nahawu, Da Balaga A Majalisar Manyan /raubabangida/ Malamai.
- Karatun Zinariya A Qasashen Waje ( Majalisan Malaman Duniya ): Yayi Tafiye-Tafiye Zuwa Qasashe Irinsu Chadi, Sudan, Da Masar ( Cairo ) Domin Neman Ilimi A Gaban Manyan Malamai Da Shuyukh Na Saharan Afrika /raubabangida/ Da Larabawa, Inda Ya Samu Ijazah ( Takaddar Amincewa Ta Ilimi) Masu Yawa A Fannoni Daban-Daban.
Cibiyoyin Ilimi Da Suka Karrama Shi ( Honorary Degrees & Recognition )
Duk Da Bai Yi Karatun Boko A Azuzuwa Ba, Wadannan Manyan Cibiyoyi /raubabangida/ Sun Karrama Shi Saboda Bincikensa Da Littattafan Da Ya Rubuta:
- Jami'ar Bayero Ta Kano BUK : Ta Ba Shi Digirin Dakta Na Girma ( Honorary /raubabangida/ Doctorate Degree )
- Jami'ar Maiduguri ( UNIMAID ) Ta Karrama Shi Saboda Gudunmawar Da Ya /raubabangida/ Bayar Wajen Adabi Da Fiqhun Musulunci.
- Majalisar Malaman Musulunci Ta Duniya ( Muslim Council Of Elders ) Memba Ne /raubabangida/ Na Dindindin Saboda Zurfin Iliminsa.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
MALAMANSA
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Al-Hussaini ( Mufti Na Qasa ) Ya Karanta Iliimi A Wajen Shehunnai Da Malamai Da Dama, Tun Daga Mahaddata Al-Qur'ani, Malaman Fikihu, Har Zuwa Manyan /raubabangida/ Masana Ilimin Hadisi Da Tasawwuf A Nigeria, Nijar, Chadi, Sudan, Da Saudi Arabia.
Malaman Farko Da Na Al-Qur'ani (Musha'ikhan Farko )
- Sheikh Saleh Bin Ahmad Al-Hussaini : Mahaifinsa, Wanda Shine Ya Fara Koya Masa Karatun Al-Qur'ani Da /raubabangida/ Ginshiƙan Addini.
- Sheikh Al-Hadi Bin Ahmad : Ya Kammala Hardar Al-Qur'ani A Wajensa A Maiduguri.
Malaman Fikihu, Larabci, Da Sauran Saniyu
- Sheikh Abba Umar Al-Falati : Ya Karanci Ilimin Harshen Larabci Da Nahawu /raubabangida/ A Wajensa.
- Sheikh Abubakar Al-Mishri : Ya Qaranci Ilimin Fikihu Na Malikiyya A /raubabangida/ Wajensa.
- Sheikh Ahmad Abul-Fathi Al-Yarwa’i : Ya Karanta Littattafan Fikihu, Lugha, /raubabangida/ Da Hadisi A Wajensa.
- Sheikh Muhammad Al-Gali : Yayi Karatu A /raubabangida/ Wajensa A Garin Ndjamena ( Chadi )
Malaman Hadisi Da Tasawwuf ( Ijazah Da Isnadi )
- Sheikh Abubakar Atiku Sanka ( Kano ) : Ya Sami Ijazoli Da Ma'arifa A Wajensa.
- Sheikh Ibrahim Niass/Inyass ( Khaulaha ) : Ya Kar6i Ijazah Babba Ta Ilimin Hadisi, /raubabangida/ Tafsiri, Da Tasawwuf A Hannunsa.
- Sheikh Sharif Muhammad Al-Alawi Al-Maliki ( Makkah ) : Ya Kar6i Ijazah Ta Ilimin /raubabangida/ Hadisi A Wajensa.
- Sheikh Muhammad Yasin Al-Fadani : Babban Malamin Isnadi Na Duniya /raubabangida/ Wanda Ya Bashi Ijazah Ta Riwaya.
- Sheikh Abdullahi Bin Saddiq Al-Ghumari : Ya Sami Ijazah Ta Ilimin Hadisi /raubabangida/ A Wajensa.
- Sheikh Umar Bn Ahmad Al-Falati (Madina) : Yayi Karatu Da Musafaha /raubabangida/ A Wajensa A Madinah.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
WALLAFA, GUDUMAWA WA ADDINI
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Alhussain, Ya Wallafa Littatafai Da Dama Domin Ciyar Da Addinin Musulunci /raubabangida/ Da Ilimi Gaba
Al-Istikshaf li-ma Yata'allaqu Bi-Ahkam Al-I'tikaf (الاستكشاف لما يتعلق بأحكام الاعتكاف) – Yana Bayani Daki-Daki Akan /raubabangida/ Dokoki Da Qa'idojin I'tikafi.
At-Takkassur Fil Islam (التكاثر في الإسلام) – Littafi Ne Da Yake Tattaunawa /raubabangida/ Akan Yawaitar Al'umma Da Muhimmancinta A Fuskar Musulunci.
Islam Ea Mas'alat Ta'ayyush Silmi (الإسلام ومسألة التعايش السلمي) – Yana Yin Fashin Baki Akan Zamantakewar Lumana Tsakanin Musulmi /raubabangida/ Da Wadanda Ba Musulmi Ba.
Al-Jihad Fi Islam: Mafhumuhu Wa Dawabituhu (الجهاد في الإسلام: مفهومه وضوابطه) – Bayani Filla-Filla Akan Ainihin Ma'anar Jihadi Da Qa'idojinsa Na /raubabangida/ Shari'a.
Al-Infaq Fi Sabilillah Wa Asaruhu Fil Tanmiya (الإنفاق في سبيل الله وأثره في التنمية) – Yana Bayanin Ciyarwa A Tafarkin Allah Da Rawar Da Take Takawa /raubabangida/ Wajen Bunqasa Al'umma.
Al-Qadiyaniyya Wa Atharuha al-Sayyi'a (القاديانية وأثرها السيئ) – Nazari Da /raubabangida/ Raddi Akan Fitinar Tafarkin Qadiyaniyya.
At-Tawassul Wal Wasila Fil Islam (التوسل والوسيلة في الإسلام) – Yana Yin Bincike Mai Zurfi Akan Batun Tawassuli Da Hanyoyinsa A Shari'a.
Dawa'ir al-Ihtimam Fi al-Fikr al-Islami (دوائر الاهتمام في الفكر الإسلامي) – Yana Tattauna Fannoni Mabanbanta /raubabangida/ Na Tunanin Musulunci A Zamanance.
Hajiyat al-Insan Fi al-Shari'a al-Islamiyya (حاجيات الإنسان في الشريعة الإسلامية) – Nazari Akan Yadda Shari'ar Musulunci Ta Kare Buqatun 'Dan Adam /raubabangida/ Na Yau Da Kullum.
Al-Mar'a Fi al-Islam: Huququha Wa Wajibatatuhu (المرأة في الإسلام: حقوقها وواجباتها) – Littafi Ne Da Yake Fito Da Hakkoki /raubabangida/ Da Nauyin Da Ke Kan Mace A Musulunci.
Al-Ijtihad wa al-Taqlid (الاجتهاد والتقليد) – Yana Bayani Akan Matsayin Ijtihadi Da Yin Koyi ( Taqlid ) Ga /raubabangida/ Malamai.
Al-Wad'u al-Islami Fi Nijiriya (الوضع الإسلامي في نيجيريا) – Nazari Akan Matsayin Musulunci Da Cigaban Musulmi /raubabangida/ A Qasar Nijeriya.
As-Sira' al-Fikri Fi al-Mujtama' al-Islami (الصراع الفكري في المجتمع الإسلامي) – Yana Tattaunawa Akan Fuskantar Qalubalen Tunani Da Bidi'o'i A /raubabangida/ Cikin Al'umma.
Al-Akhlaq Wa al-Suluk Fi al-Islam (الأخلاق والسلوك في الإسلام) – Littafi Ne Da Yake Koyar Da Kyakkyawar Dabi'a Da Adabin /raubabangida/ Musulmi.
Al-Huquq al-Insaniyya Fi al-Islam (الحقوق الإنسانية في الإسلام) – Yana Fayyace Hakkokin 'Dan Adam Kamar Yadda Musulunci Ya Tsara Su Tun A Halin /raubabangida/ Farko.
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
MUQAMAI DA YA RIQE
Sheikh Sharif Ibrahim Saleh Ya Riqe Muqamai Da Dama Na Addini, Ilimi, Da Shugabancin Qungiyoyi A Najeriya /raubabangida/ Da Wajen Najeriya.
Memba A Majalisar Ƙoli Ta Harkokin Musulunci A Najeriya NSCIA – Sunan Muqami Ne Na Dindindin Da Ya Samu /raubabangida/ Tun Farkon Qafata A Shekarar 1977.
Memba A Majalisar Manya-Manya Malamai Ta Jama’atu Nasril Islam JNI – Ya Kasance Memba Tun A Shekarar /raubabangida/ 1980.
Memba A Majalisar Bada Fatwa Ta Jihar Borno – An Nada Shi A Shekarar /raubabangida/ 1985.
Shugaban Majalisar Bada Fatwa Ta Qasa Supreme Council For Fatwa And Islamic Affairs In Nigeria – Ya Zama /raubabangida/ Shugaba A Shekarar 1992.
Memba A Majalisar Bada Fatwa Ta Qasa Da Qasa International Islamic Fiqh Academy - OIC, Jeddah – Ya Samu /raubabangida/ Wannan Muqami A Shekarar 1993.
Shugaban Kwamitin Malamai Na Fatawa A Najeriya – Ya Riqe Wannan Matsayi /raubabangida/ Tun Shekarar 1995.
Memba A Kwamitin Amintattu Na Jami'ar Al-Azhar (Egypt) – An Za6e Shi A Matsayin Memba Na Girmamawa /raubabangida/ A Shekarar 1997.
Memba A Majalisar 'Kibar al-Ulama' Ta Duniya World Association of Muslim Scholars – Ya Kasance Memba /raubabangida/ A Shekarar 2001.
Shugaban Majalisar Ƙwararru Kan Ilimin Addinin Musulunci A Jihar Borno – An /raubabangida/ Nada Shi A Shekarar 2003.
Memba A Kwamitin Shirya Aikin Hajji Na Qasa NAHCON – Ya Riqe Muqamin Shawara Kan Al'amuran Shari'a /raubabangida/ Tun Shekarar 2006.
Memba A Majalisar Malamai Ta Duniya International Union of Muslim Scholars - IUMS – Ya Zama /raubabangida/ Memba A Shekarar 2008.
Shugaban Qungiyar Rabitatul 'Ulama'il Islamiyya A Yammacin Afirka – An Zaɓe Shi Shugaba A Shekarar /raubabangida/ 2010.
Memba A Majalisar Hukumar Zakah Da Sadakat Ta Najeriya – Ya Zama Memba /raubabangida/ A Shekarar 2012.
Babban Mai Bada Shawara Kan Harkokin Addini Na Gwamnatin Jihar Borno – Ya Riqe Wannan Matsayi /raubabangida/ A Shekarar 2014.
Memba A Kwamitin Shirya Taro Na Qasa /raubabangida/ Da Qasa Kan Hadin Kan Musulmi (Tehran ) – Ya Zama Memba A Shekarar 2015.
Shugaban Majalisar Malaman Ɗariƙar Tijjaniyya a Najeriya – An tabbatar /raubabangida/ da shi a matsayin gaba a shekarar 2016.
Memba /raubabangida/ a Majalisar Malaman Musulunci ta Afirka (Mohammed VI Foundation of African Oulema - Morocco) – Ya shiga a matsayin jagora a shekarar 2017.
Memba a Majalisar Hukumar Bada Fatwa /raubabangida/ ta Ƙungiyar Rabitah (Muslim World League - Makkah) – Ya zama mamba a shekarar 2018.
Memba a Kwamitin Amintattu na Jami'ar Khartum (Sudan) – Ya samu /raubabangida/:wannan muƙamin amintaka a shekarar 2019.
Memba A Majalisar Qasa Ta Masana Harshen Larabci Da Ilimin Musulunci ( Nigeria ) – Ya Riqe Muqamin Shugaba/Mamba Tun A Shekarar 2020 /raubabangida/
Wannnan /raubabangida/ Jerin Ya Qunshi Gudanarwa, Fatwa, Da Jagorancin Karatuttuka Da Ya Gudanar A Matakin Jiha, Qasa, Da Kuma Duniya Baki 'Daya.
*
LAMBAR YABO TA QASA NAJERIYA
Sheikh Ibrahim Saleh Al-Hussaini, Sanannen Malamin Musulunci Kuma /raubabangida/ Shugaban Majalisar Fatwa Ta Najeriya, Ya Samu Lambobin Yabon Girma Na Qasa ( National Honours ) Guda Biyu Daga Gwamnatin Tarayyar Najeriya:
Commander of the Order of the Niger (CON) – Shekarar 2008 ( Qarqashin Gudanarwar Tsohon Shugaban /raubabangida/ Qasa Umaru Musa Yar'Adua )
Commander of the Order of the Federal Republic CFR – Shekarar 2014 ( Qarqashin Gudanarwar Tsohon /raubabangida/ Shugaban Qasa Goodluck Jonathan )
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Maulana Sheikh Sheriff Ibrahim Saleh Alhussaini Yana Raye Har Yanzu I Wannan /raubabangida/ Rana 09-09-2026 Da Nayi Wannan Rubutun.
Muna Roqon Allah Madaukakin Sarki Ya Qara Masa Lafiya Da Nisan Kwana /raubabangida/ Tareda Imani Da Soyayyar Manzon Allah S.A.W Da'iman
marubuci
Abu Maryam Muhammad Rabiu Babangida al-Jimetawiy Bini Alhaji Umar al-Auyowiy Bini Muhammad Bini Haruna.
( Wanda Aka Fi Sani Da )
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment