004 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
**** *** *** *** *** *** *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.
MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC
Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.
Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba Kashi Na 004
Yadikko Na, Qannena Ba Kalan Wulaqanci Da Zasu Gani Ba, Saidai Kar A Tona
*
Daga Cikin Cutarwar Da Aka Yiwa Mahaifinmu /raubabangida/ Rabashi Da Gonan Da Yake Noma, Gona Guda Uku
Daya A Kateje
Biyu A Bayan VEC / CGC
Duka /raubabangida/ Sai Da Aka Raba Mahaifinmu Dasu.
Ta Hanyar Ingiza/Zuga Wasu Daga 'Yan,uwanmu Ta Gefen Goggonayenmu ( Wato Qannen Mahaifinmu Mata ):Akan A Raba Gado.
Bayan Abunda Ya Faru Na Abun Kunya A Koto, Duk Tsufar Kakarmu Hajiya Iya Diye Fawari Auyo Ana Daukota /raubabangida/ Ana Maida Ita Gida.
Bayan Anyi Rabiya An Gama, Ana Daff Da Kammalawa.
Saboda Tsabar Qiyayyar Da Ake Yiwa Mahaifinmu, Qanin Babanmu Ya Taso Da /raubabangida/ Maganar Wai Asako Gidan Babanmu Na Jimeta ( Gidan Da Ya Salwanta ) Da Gidan Da Gwamnatin Sule Lamido Ta Bayar Da Hadin Gwuiwar Mal. Musa K U Auyo Da Yayi Tsakaninsa Da Allah
Wai A Sako Su Cikin Gado,
*
Har Aka Kai Matakin Da Aka Rinca6ar Da Shari'ar, Aka Bawa Mahaifinmu Za6i Biyu, Ya Za6i Gida Ko Ya Za6i Gona, /raubabangida/ Mahaifinmu Kuma Ya Za6i Gida, Suka Kwace Gonakan, A Garin Da Ake Tutiya / Alfahari Da Noma.
*
Bayan Haka Babanmu Ya Haqura Mu 'Ya'yansa Muka Haqura,
Toh A Haka Nanma Akan Zo A Samu Makusantan Babanmu Irinsu Baba Imamu Allah Yaji Qansa, A Zugasu Don Su 'Dora Babanmu A Dokin Kara /raubabangida/ Wai Ya Sayar Dashi Ya Sayi Wani Qarami, Wai Wannan Gidan Yayi Girma.
Abin Lura : An Rabashi Da Gona Za'azo A Rabashi Da Muhalli.
*
'Daya Daga Cikin Yayyunmu Wato Muh'd Kabiru ( Kabiru Injiniya Oto Sabuwar /raubabangida/ Auyo
Shima Sai Da Akayi Abunda Akayi Da Maita Da Asiri Da Qulle-Qulle Da Munafurci Saida Aka Rabashi Da Ubanmu Da Matar Ubanmu Da Mu Qannensa, Kada Ya Amfani Ubansa Balle Mu Qannensa Ya Take Mana Baya /raubabangida/ Yayi Guarding Namu
*
Haka Mahaifinmu Yake Rayuwa Cikin Qunci Da Mu 'Ya'yansa Da Muka Zo /raubabangida/ A Baya.
*
A Halin Da Ake /raubabangida/ Ciki Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji Admingaso ) Wani Jarabawa Ta Rayuwa Ta Faru Dashi, Wanda Tana Iya Fadawa Kan Kowa, A Maimakon A Hadu A Fidda Shi, Sai Akayi Amfani Da Wannan Damar Aka Cutar Da Yayanmu, Ta Hanyar Sayar Masa Da Abubuwansa, Irinsu Gona /raubabangida/ Abun Hawa Saniya, Da Sunan 'Daukan Alqalai Da Neman Taimakon Malamai, Har Da Muhallinsa, Don Ya Tashi A Tutan Babu. Amma Muhallinsa Ya Dawo Alhamdulillahi.
*
Ana Nan Sai Da Ya Shafe Kusan Shekara Hudu A Tsare A Prison Hadejia Mawadaci A Matsayin Mai Jiran /raubabangida/ Shari'ah.
Bayan Allah Yayi Futuwarsu Sai Akazo Da Maganan An Kar6i Rancen Kudin Masu Nauyi Da Sunan An Kashe Wajen Shari'ah Da Cefenen Abinci /raubabangida/ Allah Shine Masani Akan Hakan,
*
Yanzu Anzo Ana Tadawa Mahaifinmu Hankali Akan Ya Kawo Kudi ₦500,000 Mu Kuma Mu Kawo ₦100,000 ₦100,000
Mahaifinmu Da Iyayenku Suka Rabashi Da Samunshi Tun Bai Kai Ga Tsofa Ba, Suka Dawo Dashi Suka /raubabangida/ Zaunar Dashi Waje 'Daya Baya Sana'ar Fari Bare Baqi, Iyayenku Suka Rasar Masa Da 'Ya'yansa Manya, A Gidan Uwarku Zai Samu ₦500,000 Ya Bayar.
*
Da Akasan Bashi Da Wannan Kudi, Aka Turo Su Haruna Na'ibi ( Na'ibin Babban Masallacin Juma'ahn Auyo ) Da Su Baba Imamu Allah Yaji Qansa Etc Akan Ya Sayar Da Gidansa.
An San /raubabangida/ Sune Makusantansa Akwai Jituwa A Tsakaninsu, Bari A Sake Yin Amfani Da Su, A Sake Raba Babanmu Da Muhallinsa, A Baya An Rabashi Da Gonakai /raubabangida/ Yanzu Kuma Bari A Rabashi Da Muhallinsa.
Mu Hadu A Kashi Na 005
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH
Comments
Post a Comment