003 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA


@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen

**** *** ***   *** *** ***   *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.

MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC

Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.

Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba Kashi Na 003
Toh Tun Daga Nan Aka Tuso Mahaifinmu A Gaba Yaya Za'ayi A Rabashi Da /raubabangida/ Jimeta.

Karku Manta Mahaifinmu Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari, Ya Kafu Anan Jimeta Da Suna Alhaji Umaru Hadejia, /raubabangida/ Kuma Yayi Kudin Da 'Yan Kwangila Suna Qar6an Rancen Kudi A Hannunsa In An Biyasu Su Biyashi, Duka A Sana'arsa Ta Fawa, Dukda Wannan Matsayi Da Ya Taka Amma Bashida Da 'Ya'yan Duk Wanda Aka Haifa Shekara 3-4 Su Rasu/Mutu, Opportunity Na Gwamnati Jihar Gongola Inta Zo Masa Sai Dai Ya Bawa Wasu /raubabangida/ Saboda Bashida Da 'Ya'ya.

Abokan Neman Kudinsa Sunyi Kafuwar Da Sunyi Hannun Riga Da Talauci Har Illa Masha Allah,
Sun Rarrasu, Amma 'Yayansu Gani A Jimeta /raubabangida/ Ban Isa In Taka Inda Suka Taka Ba,, Saboda Sun Taso Basusan Babanmu Ba ( An Maidashi Zaman Auyo ) Balli Ni,

BARINSA JIMETA
Mahaifinmu Anyi Amfani Da Qannensa Da Akaga Suna Shiri/Jituwa Malam Garba Da Musa K U, Akan Su Takureshi Ya Dawo Auyo Ya Zauna, Shine Babba Yazo Ya Zauna A /raubabangida/ Gaban Mahaifiyyarsu Hajiya Iya Diye Fawari
Da Abun Yaqi Ci Yaqi Cinyewa, Sai Baffanmu Malam Musa K U Auyo, Ya Magantu Da Mahaifinmu Akan Ya Dawo Koda Kano Ne, Ya Zauna, Babanmu Ya Amsa Da Toh, Around 2000,
Amma A 1991 Mahaifinmu Karayar Arziqi Ta /raubabangida/ Faru Gareshi Sakamakon Kudinsu Ya Shiga Kwangila A Gwamnatin Gongola Kudi Baizo Ba Aka Cire Taraba A Adamawa, Jimeta Aka Cireta Daga Yola, Jimeta Ta Zama Yola North LGA Yola Ta Zama Yola South LGA. /raubabangida/

*
Anan Ne Baffanmu Mal. Musa K U Auyo Da Kyakkyawar Nufi Da Zuciya 'Daya,  Ya Siyawa Babanmu Gida A Hotoro Zamiyar Boka Qaramar Hukumar Nasarawa Jihar Kano, Akan /raubabangida/ Ya Dawo Ya Zauna Acan, Ga Shago Babba Da Kayan Plumber.
Hakan Muka Koma Kano Muka Zauna Lokacin Ina Yaro Da Qanwata Khadijah ( Ummi )

*
Nan Sai Da Qanin Mahaifinmu Na Biyu Suka Sako Babanmu A Gaba, Saida Kayan/raubabangida/ Shagon Nan Ya Qare, Tas Ba Kudi Ba Uwar Kudi,
Gidan Da Aka Siya Da Sunan Babanmu Na Kanon Sai Da Akayi Abunda/raubabangida/ Akayi Wanda Ya Saya Ya Kwace Kayansa
Mal. Musa K U Auyo Allah Ya Saka Masa Da Alkhairi Iya Qoqari Yayi Akanmu Tun Muna Qanana Da Mahaifinmu, Shi Ya Fara Sakani A Makarantar Boko Private School A Kano, Kaciya Duka Abubuwan Bazasu Irgu Ba.
Amma Sai Da 'Yan Babban Bura Uba Suka Raba Mahaifinmu Da Qaninsa Mal. Musa K U Auyo.

ZAMAN BABANMU A AUYO
Bayan Mun Dawo Auyo A Shekarar 2004-5 
Mahaifinmu Ya Fara Sana'arsa Ta Fawa A Kasuwar Auyo Inda Mai Martaba Hakimin Auyo ( Sarkin Auyon /raubabangida/ Hadejia ) Alhaji Umar Muhammad Baffa 
Lokacin Muna Yara, Da Yarantata Haka Babanmu Yake Dora Mini Tallan Tsire, Imma Na Shiga Cikin Auyo Tallah, Ko Na Shiga Sabuwar Auyo Ko Vec/CGC

*
Inna Dawo 'Dan Abunda Nayi Ciniki Aje Ayi Cefene, Amma Dai Duk Da Haka Sai Da Wannan Qanin Babanmu Ya Saka Babanmu A Gaba, Ko Anyi Naman Ba'a Siya, Ni Kaina /raubabangida/ Na Sha Inje Tallahn Zuwa Sabuwar Auyo Zuwa CGC Na Dawo Banyi Ciniki Ba, Kuma Ga Ba Abunda Za'a Dora A Gidanmu.

*
Babanmu Baida Yara  Manya Balle Su Tallafa Masa, Anyi Masa Abunda Akayi Masa 'Ya'yansa Na Farko /raubabangida/ Duk Sun Rasu, Gani Lokacin Yaro Ne Ni, Mai Bi Na Mace Ne, Babban Yayanmu Yana Can Admingaso Yana Fama Da Matansa Da 'Ya'yansa Kunga Ba Za'a Dora Masa Nauyi Ba,
Amma Duk Da Haka Yana Iya Qoqarinsa Kafin Wannan Jarabawar Ta Sameshi.

Haka Muka /raubabangida/ Fara Rayuwa Cikin Qunci Yau Akwai Gobe Babu
Har Izuwa Shekarar 2010 Na Shiga GDJSS AUYO Bayan Na Kammala AIYO SPECIAL PRIMARY SCHOOL
2010 Ina JSS1 An Bada Hutun December Muka Zo Nan Jimeta Kallon Gida Nida Mahaifiyata Amina Hamza Yunusa Ngurore, Amma Ni Ban Koma Auyo Ba Sai Shekarar /raubabangida/ 7 - 1 - 2024

*
Bari Na Auyo
Qarin Rayuwar Qunci Da Tozarci Wulaqanci Ya /raubabangida/ Qara Qaruwa Ya Sauqa Akan Yadikko Na ( Kishiyan Mamana Aishatu Adamu Gombi ) Ya Sauqa Akan Qannena.
- Khadijah ( Ummi )
- Ibrahim
- Hassan
- Hussaina 
- Adamu ( Abbati )
Iri-Iri Kala-Kala A Anguwar Fawarin Auyo

Mu Hadu A Kashi Na 004

@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA