007 CUTARWAR DA AKA DADE ANA YIWA ALHAJI UMARU NA-JIMETA FAWARI AUYO DA 'YA'YANSA


@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاة والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen

**** *** ***   *** *** ***   *** *** ***
Da Farko Dai Sunana Muhammadu Rabiu Babangida, 'Da Ga Alhaji Umaru Na-Jimeta, Jika Ga Hajiya Iya Diye Fawari Auyo.

MUSABBABIN RUBUTU
Akwai Wasu 'Yan,uwanmu Ne Na Jini, Amma /raubabangida/ Sun Rantse Sai Sun Ga Kafin Mahaifinmu Yabar Duniya Sai Sun Rabashi Da Komai Nashi Na Rayuwa Ya Mutu Da Baqin Ciki /raubabangida/ Mu Kuma 'Ya'yansa A Dinga Nunamu A Idon Duniya Ubanmu Ya Mutu Bai Bar Mana Komai Ba, Dangin Tsiya Marasa /raubabangida/ Zuciya ETC

Mu Kuma 'Ya'yansa Kafin Akai Ga Haka, Bari Mu Fito Mu Nunawa Duniya Irin Cutarwar Da Akayi Masa Da Nuna /raubabangida/ Masa Tsana Da Akeyi Masa Da Matansa Da 'Ya'yansa.

Da Kuma /raubabangida/ Yanzu Babban Yayanmu Aliyu ( Alhaji ) Mazaunin Admingaso, Akayi Amfani Da Wani Jarabawa Da Ya Sameshi, Aka 'Doro Mana Wani Abunda /raubabangida/ Yafi Qarfinmu, Aka Hana Masu Hali Daga Cikin Dangi Su Taimakemu.

@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Cigaba Kashi Na 007 Kuma Na Qarshe.

*
Don Kada Na Tsawaita Rubutu

Daga Qarshe Muna Masu Kammalawa Da Cewa :

Muna Masu Nunawa Mutanen Auyo Kan Cewa /raubabangida/ Babanmu Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari Auyo Tun Yana Quruciyarsa Ake Cutar Dashi Ake Masa Bita Da Qulli, A Ya Tsufan Ma Ba'a Barshi Ba, Mu 'Ya'yansa Ma Ba'a Barmu Ba.

*
Kuma Ina Son In Nunawa Mutanen Auyo, Mahaifinmu Alhaji Umaru Na-Jimeta Fawari Auyo Su Sani, A Matakin /raubabangida/ Farko

- Anyi Masa Kurciya A Shekarun Quruciyarsa. Imma Ya Mutu Imma Ya /raubabangida/ Rayu, Ba Ruwansu, Wadanda Suka Yi Wannan Aika-Aika Suna Can A Lahira, Shi Kuma Gashi A Raye Har Yanzu.

- Mahaifinmu Ya Dauko Hanyan Yin Arziqi /raubabangida/ Qarfi Da Yaji Sai Da Aka Rabashi Da Jimeta.

- Mahaifinmu : Anyi Lokacin Da Ya Ta6a Zuwa Auyo Ganin Gida, Da Zai Dawo /raubabangida/ Nan Jimeta, Wani Ya Bashi Kudi Asha Ruwa A Hanya, Ashe Akwai Aika-Aika Akan Kudin, Mahaifinmu Tsakanin Gombe Da Adamawa, Motar Ta Juya Dasu, Tayoyinta Na Kallon Sama, Sai Da Ubanmu Ya Shekara Da Watanni Bai San Inda Yake Ba, Qabilun Yankin /raubabangida/ Su Sukayi Treatment Nashi Har Ya Warke, Ubanmu Yana Raye Zai Shaida Muku Da Haka.

- Anyi Masa Abunda Akayi Masa Duk Yaron Da Ya Haifa Shekara Uku-Hudu /raubabangida/ Saiya Mutu, Kada Su Rayu Inya Tsufa Su Taimakeshi Da 'Ya'yansa Masu Zuwa A Baya.

- Akan 'Dan Gidan Da Aka Gina Masa Gwamnatin Sule Lamido Da Qarin Kyautatawan Mal. Musu K U Auyo /raubabangida/ Tsabar Hassada Da Mugunta Sai Da Aka Rabashi Da Gonakansa.

- Dalilin Barinsa Jimeta, Ya Rasa Muhallinsa /raubabangida/ Wanda Ya Gina Da Guminsa.

- Qaninsa Mal. Musa K U Auyo Ya Siya Masa Gida /raubabangida/ A Kano Da Sunansa, Amma Saida Akayi Kininibi Aka Rabashi Da Gidan.

- Ya Dawo Auyo Ya Zauna An Danqwafar Dashi, Ana Neman Ganin Bayansa.

- Mu 'Ya'yansa An Hana Mai Taimako /raubabangida/ Ya Taimake Mu.

- A Halin Yanzu 'Dan Gidan Da Ya Tsira Dashi /raubabangida/ Anaso A Ga An Rabashi Da Shi.

- ETC, Toh Cutarwar Ya Tsaya A Haka Ko /raubabangida/ Kuma  Goron Gayyata Ta Fara Aiki / Gudana.

- Wadannan Sune Main Points Abubuwan /raubabangida/ Da Aka Yiwa Mahaifinmu, Babu Lokacin Kawu Local Points

*
Kafin /raubabangida/ Azo A Tozarta Mu A Idon Duniya, Jama'ah Kusan Da Wannan.
*
SAI KUMA HALIN DA AKE CIKI YANZU
Jarabawar Rayuwar Ta Faru Da Babban /raubabangida/ Yayanmu, Ta Wannan Abun Ake So Ayi Amfani Da Wata Dama, A Sake Cutar Da Ubanmu Da 'Dan,uwanmu Da Qoqarin Tozarta Mu, Da Jawo Mana Zagi A Idon Duniya.

*
Babban Yayanmu Ta Sanadiyyar Wannan Jarabawar An Sake Jefashi Cikin Ha'ula'i, Allah Sarki Bawan Allah.
Da Sannu Mafita Zata Zo,
Da Sannu Zasu Fara Girban Abunda Suka Shuka.

*
Daga Qarshe Ni Mai Rubutu Nake Sanar Da Mutanen Qaramar Hukumar Auyo /raubabangida/  Da Jihar Jigawa, Tareda Mutanen Qaramar Hukumar Yola-Ta-Arewa ( Jimeta ) Da Jihar Adamawa. Ku Shaida
- Kwakwalwata
- Hankali Na
- Ido Na
- Kunne Na
- Hannu Na, Qafa Na
- Dukkan Ga66aina Da Kayan Ciki Na Duka Qalau Suke.
- Rayuwa / Rai ( Da Yarda Allah ) Ina Da Sauran Rayu A Gaba
- Ba Abunda Yake Damuna Sai Talauci ETC
Duk Erro Da Aka Samu Ku Tuntu6esu.
Bisa Sahalewan
* Federal High Court, Yola
* Supreme Court, Abuja

marubuci
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM, PAA PAN, PHM, MVM, AUYO, YOLA-NORTH

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA