TAQAITACCEN TARIHIN RAYUWAR ABDULSALAM DA MULKINSA
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
GENERAL ABDULSALAM ALHAJI ABUBAKAR
1- Haihuwa Da Farkon Rayuwa
Haihuwa: An /raubabangida/ Haife Shi A Ranar 13 Ga Yuni, 1942 A Garin Minna, Jihar Neja.
Ilimi : Yayi Karatunsa Na Primary Da Secondary /raubabangida/ A Minna Da Bida.
Shiga Soja : Ya Dhiga Aikin Soja Ne A Shekarar 1963, Inda Ya Samu Horo A Qasashe Daban-Daban Kamar Indiya, Amurka, Da Kanada, Har Ya Qware A /raubabangida/ Fannin Aikin Soja.
2 - Mukamai A Aikin Soja
Kafin /raubabangida/ Ya Zama Shugaban Qasa , Abdulsalami Abubakar Ya Riqe Muqamai Daban-Daban Na Qasaitaccen Girma A Gidan Soja, Har Ya Kai Matsayin Shugaban Tsaron Ƙasa ( Chief of Defence Staff ) A Qarƙashin /raubabangida/ Gwamnatin Janar Sani Abacha.
3 - Hawarsa Mulki ( Shekarar 1998 – 1999 )
Kar6ar Mulki : Ya Zama Shugaban Qasar Najeriya /raubabangida/ Na Soja A Ranar 9 Ga Yuni, 1998, Biyo Bayan Rasuwar Janar Sani Abacha Kwatsam.
Tsawon Mulki : Yayi Mulki Na Tsawon /raubabangida/ Watanni 11 Kacal ( Daga Yuni 1998 Zuwa Mayu 1999 ).
4 - Mahimman Ayyuka Da Tasirin Mulkinsa
Maida Mulki Ga Farar Hula: Babban Abin Da Ya Fi /raubabangida/ Fice Da Shi Shine Cika Alƙawarin Miqa Mulki Ga Tsarin Dimokiraɗiyya.
Kafa INEC: Gwamnatinsa Ce Ta Kafa Hukumar Za6e Mai Zaman Kanta (INEC) Don /raubabangida/ Gudanar Da Za6uka Na Gaskiya.
Sakin /raubabangida/ Ƴan Siyasa: YaSsaki Daliban Siyasa Da Sauran Mutanen Da Ke Daure Sakamakon Hamayya Da Gwamnatin Baya.
Za6en 1999: Ya Shirya Za6en Da Ya Kai Ga Cin Nasarar Cif Olusegun Obasanjo.
Ranar 29 Ga Mayu, 1999: A Wannan Ranar Ne /raubabangida/ Ya Miqa Mulki A Hukumance, Wanda Shine Mafarin Jamhuriya Ta Hadadden Dimokiradiyya ( Fourth Republic ) A Najeriya.
5 - Baya Ga Barin Mulki
Bayan /raubabangida/ Ya Miqa Mulki, Ya Zama Jakadan Zaman Lafiya Na Qasa Da Qasa, Inda Yake Jagorantar Kwamitocin Shiga Tsakani A Rikice-Rikicen Za6e Da Siyasa A Qasashen Afirka /raubabangida/ Gaba 'Daya, Harma Da Jagorancin Kwamitin Zaman Lafiya Na Qasa ( National Peace Committee ) A Najeriya.
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N
Comments
Post a Comment