TAQAITACCEN TARIHIN RAYUWAR SHONEKAN DA MULKINSA

CHIEF ERNEST ADEGUNLE OLADEINDE SHONEKAN
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@

Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.

Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** ***    *** *** ***    *** *** ***

Chief Ernest Adegunle Oladeinde Shonekan Ya Kasance Lauya, 'Dan Kasuwa, Kuma 'Dan Siyasa Wanda Ya Riƙe Shugabancin Gwamnatin Rikon Kwarya /raubabangida/ Ta Najeriya ( Interim National Government - ING ) A Shekarar 1993.

TARIHIN RAYUWARSA
Aifuwa: /raubabangida/ An Haife Shi A Ranar 9 Ga Mayu, 1936 A Birnin Lagos.

Ilimi : Yayi Karatun Lauya A Jami'ar London ( University Of London ) Sannan /raubabangida/ Ya Halarci Kwalejin Gudanarwa Ta Harvard Business School.

Aiki Da Kasuwanci : Kafin Shiga Harkar Mulki, Shonekan Yayi Suna Kwarai /raubabangida/ A Fannin Kasuwanci. Ya Kasance Shugaban Gudanarwa ( CEO ) Na Kamfanin UAC Of Nigeria — 'Daya Daga Cikin Manyan Kamfanoni Mafi Girma A Najeriya A Wancan Lokacin.

Rasuwa : Ya Rasu A Ranar 2 Ga Janairu, 2022 A Lagos Yana 'Dan Shekara 85. /raubabangida/

Takaitaccen Tarihin Mulkinsa
Gwamnatin Shonekan Ta Kasance Mafi Gajeren Zango A Tarihin Shugabancin Najeriya, Inda Yayi Mulki /raubabangida/  Na Tsawon Kwanaki 83 Kachal ( Daga 26 Ga Agusta, 1993 Zuwa 17 Ga Nuwamba, 1993 ).

Al'amari Bayani
Hanyar Hauwa Mulki Shugaban Soja /raubabangida/ Janar Ibrahim Babangida Ne Ya Nadashi Bayan Soke Za6en Shugaban Qasa Na Yuni 12, 1993.
Babban Manufa Mantawa Da Rikicin Siyasa Da Shirya Sabon Za6en Da Zai Mika /raubabangida/ Mulki Ga Farar Hula.
Kalubale Gwamnatinsa Ba Ta Sami Kar6uwa A Wajen 'Yan Najeriya Da Dama Ba, Saboda Ana Kallonta A Matsayin Wata Hanya Ta Sakaya Mulkin Soja.
Karshen Mulkinsa A Ranar 17 Ga Nuwamba, 1993, Ministan Tsaro Na Wancan /raubabangida/  Lokacin, Janar Sani Abacha, Ya Tilasta Masa Murabus Tare Da Qwace Mulki.
Abin Lura : Duk Da Gajeren Lokacin Da Yayi A Mulki, Ernest Shonekan Ya Taka Rawa Wajen Qoqarin Daidaita Tattalin Arzikin Qasar Da Kuma /raubabangida/ Tage Takunkumin Da Qasashen Qetare Suka Qutantawa Najeriya A Wancan Lokacin.

@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N

Comments

Popular posts from this blog

TAQAITACCEN TARIHIN DAULAR AUYO

HAPPY BIRTHDAY TO YOU OUR DEAR FATHER, 13 APRIL

YAU SHEKARA GOMA DA RASUWA MAMANA