TAQAITACCEN TARIHIN RAYUWAR SANI ABACHA DA MULKINSA
GENERAL MUHAMMAD SANI ABACHA
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
بسم الله الرحمن الرحيم
والصلاه والسلام على أشراف أنبياء سيدنا ومولانا محمد النبي وعلى أزواجه أمهات المؤمنين وذريته وأهل بيته الطاهرين وصحابته الأكرمين وعلينا معهم أجمعين
@@@@ @@@@ @@@@ @@@@
Ina Qara Godewa Allah Bisa Kasantuwar Musulunci Addinina, Annabi Muhammad SAW Annabi Na, Al-qur'ani Da Hadisi Littatafaina Tsarkaka, Ka'aba Ash-sharifah Alqiblata, Malikiyyah Mazhabata, Ash'ariyyah Aqidata Ta Sunnah, Sufanci Matafiyata, Qadiriyyah Dariqata, Hausa Qabilata.
Aslm
Ya 'Yan,uwana Musulmai Maza Da Mata Manya Da Qanana Da Fatan Kowa Yana Qoshin Lafiya, Marasa Lafiyanmu Na Gida Da Na Asibiti Ubangiji Allah Ya Basu Lafiya, Masu Lafiya Kuma Allah Ya Qara Musu Lafiya, Iyayenmu Da Kakanayenmu Yayyunmu Da Qannanmu, Da Suka Rigamu Gidan Gaskiya Ubangiji Allah Yaji Qansu Yayi Musu Rahma, Muma In Tamu Tazo Allah Ya Sa Mu Cika Da Imani.
Ameen Summa Ameen
*** *** *** *** *** *** *** *** ***
Haihuwa Da Asali : An Haifi Janar Sani /raubabangida/ Abacha Ranar 20 Ga Satumba, 1943 A Birnin Kano, Ko Da Yake Asalinsa Mutumin Jihar Borno Ne ( Qabilarsa Kanuri )
Karatu Da Aikin Soja: Yayi Karatunsa Na Firamari Da Sakandare A Kano. Ya Shiga Aikin Soja A Shekarar 1962, Inda Ya Samu Horo A Makarantun /raubabangida/ Soja Na Cikin Gida ( Kamar Kaduna ) Da Na Qashashen Waje Kamar Birtaniya ( Aldershot ) Da Amurka.
Matsayi A Soja: Abacha Shine Soja /raubabangida/ Na Farko A Tarihin Najeriya Daya Riƙe Duk Wani Matsayi Na Girma A Soja Har Zuwa Matsayin Janar ( General ) Ba Tare Da Ya Tsallake Ko Da Matsayi 'Daya Ba. Ya Kasance Babban /raubabangida/ Kwamandan Sojin Ƙasa ( Chief Of Army Staff ) Da Kuma Ministan Tsaro.
IYali : Ya Auri Hajiya Maryam Abacha, /raubabangida/ Kuma Sun Haifi Yara Guda 9 ( Maza 6, Mata 3 ).
Mulkinsa Da /raubabangida/ Siyasa ( 1993 – 1998 )
Kar6ar Mulki : Abacha Ya Karɓi Mulki A Ranar 17 Ga Nuwamba, 1993 Bayan Ya Rushe Gwamnatin Riƙon Qwarya Ta Cif Ernest Shonekan ( Wanda /raubabangida/ Ibrahim Babangida Ya Dasa Damokradiyya Ya Barshi )
Salon Mulki : Mulkinsa Ya Kasance Na Soja Mai Tsauri. Ya Rushe Duk Wasu /raubabangida/ Hukumomin Damokradiyya, Ya Haramta Jam'iyyun siyasa, Ya Kuma 'Daure 'Yan Siyasa Da Masu Fafutuka Da Dama ( Irin Su Cif MKO Abiola Da Olusegun Obasanjo ).
TATTALIN ARZIKI:
A Zamaninsa, An Samu Kwanciyar Hankali Na Farashin Nairar Najeriya Da Tattalin Arziki Sakamakon Kafa Hukumar PTF ( Petroleum Trust Fund ) Wadda /raubabangida/ Ta Inganta Asibitoci, Hanyoyi, Da Ilimi A Faɗin Qasar.
Ya Biya /raubabangida/ Kusan Duk Bashi Da Ake Bin Najeriya A Wancan Lokacin Gami Da Ha6aka Ma'adana Na Qasa.
Haqqoqin Ɗan Adam Da Al'amuran Ƙasashen Waje /raubabangida/
Gwamnatinsa Ta Fuskanci Qalubale Da Matsin Lamba Daga Qasashen Yamma /raubabangida/ Saboda Take Haƙƙin 'Dan Adam, Musamman Bayan Rataye 'Dan Fafutukar Muhalli Ken Saro-Wiwa Da Sauran 'Yan Qungiyarsa.
Sai Dai A Waje Daya, Ya Taka Muhimmiyar Rawa Wajen Maida Kwanciyar Hankali A Qasashen Afirka /raubabangida/ Ta Yamma Kamar Liberia Da Sierra Leone Ta Hanyar Dakarun ECOMOG.
MUTUWARSA
Janar Sani Abacha Ya Rasu Kwatsam A Ranar 8 Ga Yuni, 1998 A Fadar /raubabangida/ Shugaban Qasa ( Aso Rock ) Dake Abuja Sakamakon Bugun Zuciya.
( Ubangiji Allah Yaji Qansa Yayi Masa Rahma )
Bayan Rasuwarsa, Janar Abdulsalami Abubakar Ya Karɓi Mulki Wanda Shi Kuma Ya Mikashi Ga Gwamnatin Farar Hula /raubabangida/ A Shekarar 1999.
@raubabangida
Rabiu Alhaji Umar Babangida
BPM PAN PHM, CON, MVM, AUYO, YOLA-N
Comments
Post a Comment